Home Articles posted by Sawaba FM
Labarai Security

Gwamnatin Jihar Kaduna ta roki mutanen jihar da su kauracewa yunkurin daukar fansar kashe-kashe

Gwamnatin Jihar Kaduna a yau ta roki mutanen jihar da su kauracewa yunkurin daukar fansar kashe-kashe. An samu yawaitar kashe-kashen mutane da na ramuwar gayya cikin watannin da suka gabata a jihar, lamarin da hukumomin tsaro suka kasa dakilewa. Kwamishinan tsaro da harkokin cikin gida, Samuel Aruwan, ya nakalto mai rike da mukamin gwamnan jihar […]Continue reading
Addini Labarai

Hukumar leken asiri ta kasa ta musanta cewa tana rike da fasfunan Sheikh El-Zakzaky da matarsa

Hukumar leken asiri ta kasa ta musanta cewa tana rike da fasfunan Sheikh Ibrahim El-Zakzaky da matarsa, Zeenat. Hakan na kunshe ne cikin sakon martanin hukumar zuwa ga malamin da matarsa, dangane da wasikarsu ta neman fasfunansu domin tafiya ganin likita zuwa kasar waje. Malamin da matarsa, ta bakin lauyoyinsu, karkashin jagorancin Femi Falana, wani […]Continue reading