Wasan na ƙungiyoyin biyu zai ja hankali kasancewar a biyar da suka fafata na bayan nan kowa cikin ya samu nasara sau biyu anyi kunnen doki 1.

Yau duk wanda ya samu nasara kan wani zai shiga gaba da tarihi kenan.

Haka zalika Jigawa yanzu tana mataki na 14, yayin da Heartland take mataki na 17. Nasara ga kowacce na nufin hawa sama, akasin hakan kuma na nufin fadowa kasa.

Related Posts

Leave a Reply

%d bloggers like this: