Home Posts tagged Jigawa
Jigawa Labarai Mayan Labarai Security

‘Yan bindiga sun kashe mutum, sun sace mahaifiyarsa a Jihar Jigawa

Wasu ‘yan bindiga da ba a san ko su wane ne ba sun halaka wani matashi mai suna Sabo Yusuf a yankin Kawo na Jihar Jigawa da ke arewacin Najeriya. Kakakin rundunar ‘yan sandan Jigawa, Zahraddeen Aminuddeen, ya tabbatar da faruwar lamarin ga manema labarai. Ya ce maharan sun kai wa Continue reading
Wasanni

Jigawa Golden Star Vs Heartland Owerri 4:00pm Yau

Our focus is to educate, entertain, inform and enlighten the populace, investigate for truth as a credible source of information.
Wasan na ƙungiyoyin biyu zai ja hankali kasancewar a biyar da suka fafata na bayan nan kowa cikin ya samu nasara sau biyu anyi kunnen doki 1. Yau duk wanda ya samu nasara kan wani zai shiga gaba da tarihi kenan. Haka zalika Jigawa yanzu tana mataki na 14, yayin da Heartland take mataki na […]Continue reading