Tsohon dan wasan kwallon kasar Faransa da kungiyar PSG, Jean-Pierre Adams ya rasu bayan shekara 39 a sume. A ranar Litinin, Jean-Pierre Adams ya rasu a asibitin Nimes da ke kasar Faransa yana da shekara 73, ya bar matarsa, Bernadette da ta haifa masa ’ya’ya maza biyu. Tun a shekarar 1982 ne Continue reading
Wasanni
Ministan Lafiya na Kasa Dr Osagie Ehanire, ya bukaci Likitoci masu neman kwarewa su janye yajin aikin da suke yi a yanzu haka. A ranar 1 ga watan Agustan da ya gabata ne Kungiyar Likitoci Masu Neman suka shiga yajin aiki, biyo bayan gazawar gwamnatin tarayya wajen biyan su Albashin su da kuma wasu hakkokin […]Continue reading
Kasar Amurka da kawayenta na ci gaba da debe mutane daga kasar Afghanistan, adaidai lokacin Shugaban kasar ta Amurka Joe Biden ke son kwashe dubun nan mutane kafin karewar wa’adin 31 ga watan Agusta da suke son janye sojojinsu daga kasar. Sama da mutane dubu 70 ne yan asalin kasar Afghanistan da bakin dake zaune […]Continue reading
Hukumar Kungiyar Kwallon Kafa ta Jigawa Golden Stars, ta kori Babban Kocin kungiyar, Gilbert Okpana da mataimakansa biyu, Auwalu Bade da Abdulaziz Adeza. Sakataren kulob din, Jafaru Mohammed, a cikin wata sanarwa a jiya, ya ce sallamar masu horarwar ta fara aiki nan take. Jafaru Mohammed ya ce an umarci Ado Suleiman da Yakubu Umar […]Continue reading
Kasar japan tana cigaba da tsaurara matan kariya a Tokyo babban birnin kasar, yankin dake wanda zai karbi bakuncin gasar Olympic a lokacin da ake cigaba da samun karuwar masu kamuwa da cutar corona. An dai killace yankuna dama dake cikin birnin da kuma birnin Osaka. Fira ministan jafan Yoshihide Suga yayi gargadin cewa yaduwar […]Continue reading
Kungiyar kwallon kafa ta Everton ta nada tsohon kocin Liverpool, Rafael Benitez a matakin wanda zai ja ragamar kungiyar. Shi dai sabon kocin mai shekara 61, dan asalin kasar Sifaniya ya saka hannu kan yarjejeniyar kaka uku, domin maye gurbin Carlo Ancelotti, wanda ya ajiye aiki a farkon watan Yuni ya koma Real Madrid.Continue reading
Makomar dan wasan gaba na Juventus, Cristiano Ronaldo na ci gaba da daukar hankali, sai dai dan wasan a yanzu ya fi mayar da hankalinsa a gasar Euro 2020 da kasarsa ta Portugal ke bugawa. Wasu rahotanni sun bayyana cewar dan wasan ya fara tattaunawa da kungiyar Paris Saint-Germain don komawa can. Jaridar Corriere dello […]Continue reading
Kyaftin ɗin Real Madrid Sergio Ramos ya yi sanarwar barin ƙungiyar a cikin wani guntun rubutu mai kalmomi biyu “Ina Godiya”, a shafukan sa na sada zumunta. Aikawa da saƙon cikin ‘yan mintina sama da mutum 500,000 kafin minti 30 sun shiga shafin, daga masu jimami, sai masu kukan-zuci, sai kuma masu yi masa fatan […]Continue reading
Gwamnatin jihar Kano ta bayyana cewa taka hoton kwankwaso da gwamna Ganduje yayi ba dagangan bane kuma ba shiryayyen abu bane. Kwamishinan labarai na jihar, Malam Muhammad Garba, shine ya faɗi haka, yace hoton da ake yaɗawa na gwamna Ganduje yana taka Fastar kwankwaso a wajen taron APC da ya gudana ranar Asabar, ba da […]Continue reading
Hukumar kula da harkokin wasannin ƙwallon ƙafar Turai UEFA, ta fara zaman ladabtarwa kan ƙungiyoyin Barcelona, Real Madrid da Juventus kan shigarsu a yinƙurin ƙirƙiro da gasar cin kofin Super League. Ƙungiyoyin dai na cikin jerin ƙungiyoyi 12 da suka yi yinƙurin ɓullo da gasar, saidai tuni 9 daga cikinsu suka sanar da ficewa daga […]Continue reading