Browsing Category
Wasanni
Zidane: Kasancewar Messi a Spain na karawa gasar La Liga daraja
Mai horas da Real Madrid Zinaden Zidane ya shawarci kaftin din Barcelona Lionel Messi kan cewar zai fi kyau yayi ritaya a kungiyarsa, maimakon neman sauyin sheka kamar yadda aka rika!-->…
Read More...
Read More...
Kano Pillars ta karbe jagorancin gasar Firimiyar Najeriya
Kano Pillars ta dare saman teburin gasar Firimiyar Najeriya da maki 30, bayan samun nasarar doke Kwara United da kwallaye 2-0 a ranar Laraba.
Yayin fafatawar ta jiya ‘yan wasan!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Yadda Chelsea Ta Zubar Da Damarta, Man City Ta Lallasa Fulham
Kungiyar Chelsea a gasar Premier League ta Ingila, ta zubar da damar da ta samu ta taka rawar gani a gasar, bayan da suka tashi canjaras da Leeds.
Sai dai wannan sakamako na nufin,!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Ronaldo ya shirya huce haushinsa a karawar Juventus da FC Porto
Dan wasan gaba na Juventus Cristiano Ronaldo, ya shiryawa karawarsu da Porto yau Talata karkashin gasar cin kofin Zakarun Turai zagaye na 2 rukunin kungiyoyi 16, wasan da ke zuwa bayan!-->…
Read More...
Read More...
Jigawa Golden Star Vs Heartland Owerri 4:00pm Yau
Wasan na ƙungiyoyin biyu zai ja hankali kasancewar a biyar da suka fafata na bayan nan kowa cikin ya samu nasara sau biyu anyi kunnen doki 1.
Yau duk wanda ya samu nasara kan wani!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Tarihin Gamuwa 10 Tsakanin Kano Pillars VS Eyimba Da Kuma Wasan Yau
Yau za a sake ɓarje gumi a mako na 5 na gasar NPFL amma sai dai kuma dukkansu biyun manyan ƙungiyoyi ne a gasar.
Read More...
Read More...
Kano Pillars na shirin daukar dan wasan Kamaru daga Morocco
Rahotanni sun bayyana cewa dan wasan ya iso jihar Kano ne tun a ranar Laraba kuma har ya kammala gwajin tabbatar da lafiyarsa a babban asibitin koyarwa na Abdullahi Wase Specialists…
Read More...
Read More...
Liverpool ta shigar da ƙarar wasan da ta yi da Everton
A cewar zakarun na Nahiyar Turai suna ganin kamar akwai matsala a yadda na'urar dake taimakawa alkalin wasa VAR ta yi haddasa ruɗani wajen yanke wasu hukunce-hukunce a wasan hamayyar.
Read More...
Read More...
Abubuwa 5 game da wasan Nigeriya da Tunusia
Kungiyar Nigeria ta Super Eagles karkashin mai horaswa Gernot Rohr zasu yi namijin kokari don ganin sun farfado daga rashin nasarar da suka yi a hannun zakarun nahiyar Afrika kasar…
Read More...
Read More...
Wanene yafi zura kwallaye a Faransa?
Bayan buga wasanni 100 ga kasarsu ta France shin kwallaye nawa suka zura a raga? Duba don sanin wanene yafi cin kwallaye mafi yawa.
Read More...
Read More...