Browsing Category
Wasanni
ESL: Uefa ta fara shirin hukunta Barca, Madrid da Juventus
Hukumar kula da harkokin wasannin ƙwallon ƙafar Turai UEFA, ta fara zaman ladabtarwa kan ƙungiyoyin Barcelona, Real Madrid da Juventus kan shigarsu a yinƙurin ƙirƙiro da gasar cin!-->…
Read More...
Read More...
Abokin Messi, Luis Suares ya rokeshi da ya ci gaba da zama a Barcelona
Tauraron dan wasan Uruguay kuma da ke taka leda a Atletico Madrid Luis Suarez matsayin dan wasan gaba, ya roki Lionel Messi na Barcelona da kada ya bar kungiyar, inda yake cewa zai yi!-->…
Read More...
Read More...
Barcelona: Messi ba zai buga wasan karshe ba na gasar La Liga
Messi ba zai buga wasan Barcelona na karshe ba a gasar La Liga da za ta buga da Eibar a ranar Saturday domin ba shi damar hutawa kafin fara gasar Copa America, kamar yadda kungiyarsa!-->…
Read More...
Read More...
Barcelona zata kori Koeman, ta soma tuntubar Xavi kan yiwuwar maye gurbin sa
Rahotanni sun ce hukumar gudanarwar Barcelona ta soma tuntubar tsohon tauraronta Xavi Hernandez kan neman ya maye gurbin kocinta na yanzu Ronald Koeman, wanda shi ma tsohon dan wasan!-->…
Read More...
Read More...
Bayern Munich ta sake lashe kofin Bundesliga a karo na 9 babu tasgaro
Gwarzuwar gasar Bayern Munich ta kara lashe gasar karo na tara a jere.
Wannan na zuwa ne bayan rashin nasarar da RB Leipzig da ke biye mata ta yi a hannun Borussia Dortmund da ke!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
kungiyoyin da ke son barin gasar zakarun Turai, Italiya za ta hukunta su
An kirkiri wasu sabbin dokokin da suka hana kowanne kwallon kafa ta cikin gida a Italiya.
Hukumar kwallon kafa ta kasar Italiya ta sabunta dokokin hukunta duk kungiyar da ke nuna!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Bincike ya nuna matasa fiye da kaso 80 a duniya ba sa motsa jiki yadda ya kamata
Kwanan baya, hukumar lafiya ta duniya wato WHO ta ba da wata sanarwa, inda ta ce, wani sabon nazari da aka gudanar karkashin shugabancinta ya nuna cewa, matasa fiye da kaso 80 a duniya!-->…
Read More...
Read More...
Karshen Tika-Tika Tik, Ahmed Musa Ya Koma Kano Pillars.
Bayan ya shafe shekaru 10 da barin Kungiyyar Musa ya dawo Kano Pillars.
Masu iya magana na cewa ta faru ta ƙare an yiwa mai dami ɗaya sata biyo bayan maganganun da suke ta zagaye a!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Kungiyar Barcelona ta fi ko wacce kungiya kudi a duniya
Barcelona ta doke Real Madrid a matakin kungiyar kwallon kafa da take kan gaba a arziki a fadin duniya.
Mujallar kididdigar kudi ta Forbes ce ta bayyana hakan ranar Litinin, inda ta!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Hadejia: Za’a kaddamar da filin wasan kwallon doki da tsere a Hadejia (Polo club and race…
HADEJIA POLO CLUB:
Za'a kaddamar da filin wasan kwallon doki da tsere a Hadejia (Polo club and race course).
Jigawa tana gab da shiga jihohin da ke wasan polo a kasar nan!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...