Everton ta nada tsohon mai horar da Liverpool a matsayin sabon kocin din ta

0 260

Kungiyar kwallon kafa ta Everton ta nada tsohon kocin Liverpool, Rafael Benitez a matakin wanda zai ja ragamar kungiyar.

GettyImages

Shi dai sabon kocin mai shekara 61, dan asalin kasar Sifaniya ya saka hannu kan yarjejeniyar kaka uku, domin maye gurbin Carlo Ancelotti, wanda ya ajiye aiki a farkon watan Yuni ya koma Real Madrid.

Leave a Reply

%d bloggers like this: