Barcelona na tunanin rabuwa da Balde, Arsenal na son Martin Zubimendi, Patrick Schult da Schulte

0 151

Barcelona na tunanin rabuwa da dan wasan baya na hagu Alejandro Balde, inda Manchester City da Manchester United ke son kulla yarjejeniya.

Gabanin kaddamar da tayin bazara, Arsenal na kokarin kulla yarjejeniya da dan wasan tsakiya na Real Sociedad Martin Zubimendi.

Kungiyar kwallon kafan ta Arsenal ta shirya tsaf domin siyanmai tsaron ragar Columbus Crew, Patrick Schulte idan har ta samu kanta tana bukatar maye gurbin Aaron Ramsdale a kakar wasa ta bana.

Arsenal, Manchester United da Wolverhampton Wanderers suna bibiyar dan wasa Schulte mai shekaru 23 a kakar wasa ta bana.

Leave a Reply

%d bloggers like this: