Browsing Category
Wasanni
Jigawa Golden Star Vs Heartland Owerri 4:00pm Yau
Wasan na ƙungiyoyin biyu zai ja hankali kasancewar a biyar da suka fafata na bayan nan kowa cikin ya samu nasara sau biyu anyi kunnen doki 1.
Yau duk wanda ya samu nasara kan wani!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Tarihin Gamuwa 10 Tsakanin Kano Pillars VS Eyimba Da Kuma Wasan Yau
Yau za a sake ɓarje gumi a mako na 5 na gasar NPFL amma sai dai kuma dukkansu biyun manyan ƙungiyoyi ne a gasar.
Read More...
Read More...
Kano Pillars na shirin daukar dan wasan Kamaru daga Morocco
Rahotanni sun bayyana cewa dan wasan ya iso jihar Kano ne tun a ranar Laraba kuma har ya kammala gwajin tabbatar da lafiyarsa a babban asibitin koyarwa na Abdullahi Wase Specialists…
Read More...
Read More...
Liverpool ta shigar da ƙarar wasan da ta yi da Everton
A cewar zakarun na Nahiyar Turai suna ganin kamar akwai matsala a yadda na'urar dake taimakawa alkalin wasa VAR ta yi haddasa ruɗani wajen yanke wasu hukunce-hukunce a wasan hamayyar.
Read More...
Read More...
Abubuwa 5 game da wasan Nigeriya da Tunusia
Kungiyar Nigeria ta Super Eagles karkashin mai horaswa Gernot Rohr zasu yi namijin kokari don ganin sun farfado daga rashin nasarar da suka yi a hannun zakarun nahiyar Afrika kasar…
Read More...
Read More...
Wanene yafi zura kwallaye a Faransa?
Bayan buga wasanni 100 ga kasarsu ta France shin kwallaye nawa suka zura a raga? Duba don sanin wanene yafi cin kwallaye mafi yawa.
Read More...
Read More...
Barcelona Zata Cefanar Da Ƴan Wasa 12
Tuni har masu sharhin wasanni suka fara alaƙanta cefanar da yan wasan ne saboda kokarin kawo dan wasan gaba na Inter Milan Lautaro Martinez.
Read More...
Read More...
An Dakatar Da Haska Kwana Casa’in Da Gidan Badamasi
Hukumar ta baiwa Gidan Television na Arewa24 waadin awa Arba’in da takwas dasu dakatar da haska shirin Kwana Chasa’in da gidan Badamasi nan take.
Read More...
Read More...
Mikel Arteta Kochin Arsenal ya Kamu Da coronavirus
Mahukunta a ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Arsenal sun tabbatar da cewa mai horas da ƙungiyar Mikel Arteta ya harbu da cutar numfashin nan dake cigaba da addabar ƙasashen Duniya tun bayan!-->…
Read More...
Read More...