Browsing Category
Wasanni
Attajiran Ƙasar Nan Sun Yiwa Super Eagles Alƙawarin Maƙudan Kuɗaɗe
Manyan Attajiran ƙasar nan guda biyu, Aliko Dangote da Femi Otedola sun yiwa ƴan wasan tawagar Super Eagles ɗin ƙasar nan dake gasar cin kofin Afirka a Masar alkawarin kuɗaɗe idan sun!-->…
Read More...
Read More...
AFCON: Da kyar Da Jibin Goshi Najeriya Ta Haura Zagaye Na Gaba
A cigaba da gasar cin kofin Nahiyar Afirka da ake fafatawa a Kasar Masar,
yan wasan Super Eagles na Najeriya sun lallasa tsaffin abokan hamayyarsu,
Indomitable Lions na Kasar Kamaru da!-->…
Read More...
Read More...
Najeriya Ta Samu Nasara Kan Ƙasar Burundi 1-0
Kungiyar kwallon kafa ta Super Eagles ta samu nasara kan kasar Burundi a wasan farko na rukuni na gasar cin kofin nahiyar Afrika a jiya.
Najeriya dai ta lallasa su daci 1 mai ban!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
A Daren Yau Za a Yi Bikin Bude Gasar Cin Kofin Nahiyar Afrika
A daren yau za a bude gasar cin kofin nahiyar Afrika karo na 32 a kasar Masar.Inda masu masaukin baki zasu fara bude fagen tsakaninsu da kasar Zimbabwe.
Inda zasu fafata wasan da!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Ku Kula da Takardun Shaidar Karatunku, Don Ba Sauyawa Har Abada- WAEC
“Amma, idan wani ɗalibi ya rasa Takardar Shaidar Karatunsa ta hanyar gobara, ambaliyar ruwa ko sacewa, kuma zai iya kawo dukkan hujjojin da suka zama wajibi da za su nuna lallai haka…
Read More...
Read More...
Super Falcons Sun Lallasa Korea Republic
Kungiyar kwallon kafan mata ta Super Falcons ta lallasa kungiyar kwallon kafan mata ta Korea Republic daci 2 da nema a wasa na biyu na gasar cin kofin duniya da ake gudanarwa a kasar!-->…
Read More...
Read More...