A Daren Yau Za a Yi Bikin Bude Gasar Cin Kofin Nahiyar Afrika

0 259

A daren yau za a bude gasar cin kofin nahiyar Afrika karo na 32 a kasar Masar.Inda masu masaukin baki zasu fara bude fagen tsakaninsu da kasar Zimbabwe.

Inda zasu fafata wasan da misalin karfe 9 na dare agogon NajeriyaShin ko masu masaukin baki zasuyi amfani da damar cewa sune a gida domin laftawa kungiyar kwallon kafa ta kasar Zimbabwe kwallaye da yawa ganin cewar sunfi kowa yawan kofin a nahiyar ta Afrika sannan su wuce su lashe gasar?

Leave a Reply

%d bloggers like this: