AFCON: Da kyar Da Jibin Goshi Najeriya Ta Haura Zagaye Na Gaba

0 218

A cigaba da gasar cin kofin Nahiyar Afirka da ake fafatawa a Kasar Masar, yan wasan Super Eagles na Najeriya sun lallasa tsaffin abokan hamayyarsu, Indomitable Lions na Kasar Kamaru da ci 3 da 2.

Wannan nasara ta bawa Najeriya damar tsallakewa zuwa mataki na gaba kuma ta yi waje rod da Kamaru daga gasar.

Leave a Reply

%d bloggers like this: