Home Posts tagged Nigeria
Lafiya Mayan Labarai Rayuwa

Maganar Shugaba Buhari Bayan Nijeriya Tayi Bankwana Da Polio

Our focus is to educate, entertain, inform and enlighten the populace, investigate for truth as a credible source of information.
Shugaba muhammadu Buhari ya taya yan najeriya murna biyo bayan bankwana da kasar tayi daga cutar shan inna, yayin nuna godiyarsa ga wanda suka taimaka na gida dana waje, bisa jajircewarsu na ganin sun raba kasar da cutar yaran. A jawabinsa shugaban kasa ta bakin mataimaki na musamman wajen yada labarai da hulda da jamaa, […]Continue reading