Kamfanonin sun yi ikirari daban-daban, wadanda suka hada da samar da maganin cutar corona kai tsaye zuwa samar da maganin da zai warkar da alamun cutar. Read More...
A
wani yunkurin na kiyaye yaduwa cutar numfashi ta Korona, Gwamnan jihar Kano Dr.
Abdullahi Umar Ganduje ya bayar da umarnin kulle duk makarantun gwamnati a
jihar.
A
cikin jawabin!-->!-->!-->… Read More...
Kasar Najeriya zata iya fuskantar karancin magunguna
sakamakon dakatar da shigo da magunguna da kasar india tayi zuwa kasar nan da
wasu kasashen da ke fadin duniya.
Babbar daraktar!-->!-->!-->… Read More...
An gabatar da taron tallafawa Dalibai 200 da fam din Jamb a karamar hukumar Hadejia, wanda dan majalisar jiha mai wakiltar karamar hukumar Hadejia Barr. Abubakar Sadik Jallo ya!-->… Read More...
Gwamnatin tarayya tace tana iyakokarinta dan ganin ta dakatar
da yaduwar zazzabin cutar Lassa, wanda ya watsu a sassa daban-daban da ke fadin
kasar nan tun shigowar wannan shekarar ta!-->… Read More...
Ayayin da aka Kammala gudanar da al’amuran bikin tunawa da cikar Najeriya shekaru hamsin da tara (59) da samun ‘yanci kai, Sawaba FM tayi waiwaye domin nazarin wasu jerin mu’himman!-->… Read More...
Mataimakin Shugaban Kasa, Yemi Osinbajo, ya jagorancin
zaman kwamitin tattalin arziki a wannan zangon na biyu na shugaban kasa Muhammadu
Buhari, mai taken kudirorin Next Level akan!-->… Read More...
A ranar Talatar nan ne Shugaba Muhammadu Buhari ya ce zai yi amfani da wa’adin mulkinsa na biyu wajen inganta rayuwar ‘yan Najeriya ta hanyar ba talakawa kyakkyawar kulawa.
Da yake!-->!-->!-->… Read More...