Manyan Attajiran ƙasar nan guda biyu, Aliko Dangote da Femi Otedola sun yiwa ƴan wasan tawagar Super Eagles ɗin ƙasar nan dake gasar cin kofin Afirka a Masar alkawarin kuɗaɗe idan sun samu nasara a sauran wasannin su guda biyu da suka rage, bayan nasarar da suka samu a wasan daf da na kusa da Continue reading
A cigaba da gasar cin kofin Nahiyar Afirka da ake fafatawa a Kasar Masar, yan wasan Super Eagles na Najeriya sun lallasa tsaffin abokan hamayyarsu, Indomitable Lions na Kasar Kamaru da ci 3 da 2. Wannan nasara ta bawa Najeriya damar tsallakewa zuwa mataki na gaba kuma ta yi waje rod da Kamaru daga gasar.Continue reading