Jahohi Da Sunayen Mutanan Da Majalisa Ta Kammala Tantancewa Domin Naɗawa Ministoci

0 194

A cikin kwanaki 5 Majalisar Dattijai ta tantance mutane 43 da shugaban kasa Muhammadu Buhari ya mika mata. 22 daga ciki dai kawai Ruku’u aka ce suyi su tafi an gama da su sun haye.

1. Uchechukwu Ogah (Abia)

2. Muhammad Musa Bello (Adamawa)

3. Godswill Akpabio (Akwa Ibom)

4. Chris Ngige (Anambra)

5. Sharon Ikeazu (Anambra)

6. Adamu Adamu (Bauchi)

7. Mariam Katagum (Bauchi)

8. Timipre Sylva (Bayelsa)

9. George Akume (Benue)

10. Mustapha Baba Shehuri (Borno)

11. Goddy Jedi Agba (Cross River)

12. Festus Keyamo (Delta)

13. Ogbonnaya Onu (Ebonyi)

14. Osagie Ehanire (Edo)

15. Clement Anade Agba (Edo)

16. Otunba Richard Adeniyi Adebayo (Ekiti)

17. Geofery Onyeama (Enugu)

18. Ali Isa Ibrahim Pantami (Gombe)

19. Emeka Nwajiuba (Imo)

20. Suleiman Adamu (Jigawa)

21. Zainab Shamsuna Ahmed (Kaduna)

22. Mohammed Mahmoud (Kaduna)

23. Sabo Nanono (Kano)

24.Bashir Magashi (Kano)

25. Hadi Sirika (Katsina)

26. Abubakar Malami (Kebbi)

27. Ramatu Tijani (Kogi)

28. Lai Mohammed (Kwara)

29. Gbemisola Saraki (Kwara)

30. Babatunde Raji Fashola (Lagos)

31. Adeleke Mamora (Lagos)

32. Mohammed H. Abdullahi (Nasarawa)

33. Zubairu Dada (Niger)

34. Olamilekan Adegbiti (Ogun)

35. Tayo Alasoadura (Ondo)

36. Rauf Aregbesola (Ogun)

37. Sunday Dare (Oyo)

38. Pauline Tallen (Plateau)

39. Rotimi Amaechi (Rivers)

40. Mohammed Maigari Dangadi (Sokoto)

41. Saleh Mamman (Taraba)

42. Abubakar B. Aliyu (Yobe)

43. Sadiya Umar Faruk (Zamfara)

Leave a Reply

%d bloggers like this: