A Karon Farko Lampard Ya Samu Nasara A Matsayin Mai Horas Da Chelsea

0 162

Bayan cefa kwallaye 5 a wasan da Chelsea ta buga yau da rana tsakaninta da takwararta Norwich City, Frank Lampard sabon mai horas da Kungiyar ta Chelsea ya samu nasara a karon farko.

Wasan dai an tashi Chelsea na da ci 3 yayin da Norwich City ta jefa kwallaye 2.

Leave a Reply

%d bloggers like this: