Nasarorin Da Najeriya Ta Samu A Harkokin Wasanni Tun Bayan Samun Ƴanci

0 217

Wasanni na da muhimmacin gaske wajen samar da lafiyar jiki da kuma habbaka tattalin arzikin kasa da kawo hadin kai musamman ga matasa wadanda ake gannin sune mayan gobe, hakan ta sanya muka yi waiwaye akan wasu daga cikin tahirin nasarorin da Najeriyar ta samu a harkokin wasanni tun bayan samun yancin kai.

1 Akwai nasarori da dama da Najeriya ta samu da ya kamata a sani wanda ya hada da samun nasarar da kungiyar wasan kallon kafa ta mata tayi a cikin shekara ta 1976 da kuma 1978.


2 Najeriya ta kuma samu nasara a wasan kallo kafa na matasa yan kasa da shekaru 16 na duniya.


3 Haka kuma Najeriya ta sake samun nasara a wasan kalon kafa na yan kasa da shekaru 20 na duniya a kasar Saudi Arabia.
4 Kungiyar wasan kallon kafa ta mata ta najeriya ta samu nasara akan kasar kamaru da Aljeriya cikin shekarun 1990 da 1994.


5 A cikin shekarar 1994 kungiyar wasan kallon kafa ta Najeriya wato super Eagle ta samu nasara a kasar Amurka.


6 kazalika dai tayi nasarar samun kyakkywan suna a wasanin motsa jiki a jihar Atlanta bayan ta samu nasara akan kasar Brazil cikin shekara ta 1996.


7 Kungiyar wasan kallon kafa ta mata cikin shekara ta 1999 ta samu nasarar lallasa Kasar Korea ta Kudu da ci 2-1 bayan da ta fattaki kasar Denmark ta kuma tunkari kasar Brazil a wasan kusa da na karshe.


Kuma a Cikin Wanann shekarar ne Shugaba Muhammadu Buhari ya sauke ministan wasannin da ala’adu Salomon Dalong ya kuma maye gurbinsa da Sunday Dare


Najeriya zata buga wasan sada zumunci da takwararta ta kasar Brazil a ranar 13 ga watan octoba 2019.

Leave a Reply

%d bloggers like this: