Buhari Ya Taya Ganduje Murnar Nasara A Kotu

0 106

Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya taya Gwamnan jihar Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje murnar nasarar da da ya samu a kotun sauraron kararrakin zaɓe.

Shugaba Buhari ya bayyana hakan ta bakin babban mataimakin sa akan kafafen yaɗa labarai Mal. Garba Shehu.Idan za’a iya tunawa dai a yaune kotun sauraron ƙararrakin zaɓe ta yi watsi da ƙorafin da Injiniya Abba Kabir Yusuf ya gabatar a gabanta akan nasarar da gwamna Ganduje ya yi a zaɓen shekarar 2019.

Leave a Reply

%d bloggers like this: