Home Archive by category Uncategorized

Uncategorized

Uncategorized

Jami’an Gwamnatin Saudiyya 5 aka yankewa hukuncin zaman gidan yari saboda wadaka da dukiyar jama’a

Wasu jami’an gwamnatin Saudiyya 5 aka yankewa hukuncin zaman gidan yari, saboda wadaka da dukiyar jama’a, da cin amanar aiki tare da tara dukiyar haram, a cewar wata sanarwa. Mutanen 5 sun samu hukuncin zaman gidan yari na tsawon jumillar shekaru 32. Masu gabatar da kara na gwamnati sun tattara hujjoji 300 akan wadanda ake […]Continue reading
Uncategorized

Zanga-zangar gama gari a kasar Iran dangane da karin farashin man fetur ta jawo kame mutane sama da 40

Zanga-zangar gama gari a kasar Iran dangane da karin farashin man fetur ta jawo kame mutane sama da 40, an kuma bayar da rahoton mutuwar wani jami’in dansanda guda, yayinda hukumomin kasar Iran suke gargadi dangane da mayar da martani kakkausa. Masu zanga-zanga sun fita tituna a manyan biranen dake fadin kasar suna adawa da […]Continue reading
Uncategorized

Za a yiwa yara miliyan 1 da dubu 800 allurar rigakafin kyanda da sankarau a jihar Jigawa

Hukumar lafiya matakin farko a nan jihar Jigawa tace zata yiwa yara akalla miliyan 1 da Dubu 800 allurar rigakafin kyanda da sankarau a jiharnan. Sakataren zartarwa na hukumar, Dr. Kabiru Ibrahim, shine ya bayyana hakan yayin ganawa da manema labarai a Dutse. Kabiru Ibrahim yace gwamnatin jihar ta samar da isassun allurar domin samun […]Continue reading