Kungiyar Damben garin Hadejia ce ta shirya fafatawar a cikin watan nan nan Maris wanda aka gayyato manyan yan dambe don kafsawa. ciki har da wasan da Ebola yayi da Shagon Buhari.Cigaba
Wasanni na da muhimmacin gaske wajen samar da lafiyar jiki da kuma habbaka tattalin arzikin kasa da kawo hadin kai musamman ga matasa wadanda ake gannin sune mayan gobe, hakan ta sanya muka yi waiwaye akan wasu daga cikin tahirin nasarorin da Najeriyar ta samu a harkokin wasanni tun bayan samun yancin kai. 1 Akwai […]Cigaba
Kungiyar kwallon kafan mata ta Super Falcons ta lallasa kungiyar kwallon kafan mata ta Korea Republic daci 2 da nema a wasa na biyu na gasar cin kofin duniya da ake gudanarwa a kasar France. A yanzu dai Nigeria nada maki 3 daga wasanni 2 data buga inda tayi rashin nasara a wasan farko a […]Cigaba