A yau Lahadi za a fafata wasan karshe tsakanin kungiyoyin kwallon kafa guda biyu wato Niger Tornadoes da Kano Pillars.

Za a fafata wasan a filin wasa na Ahmadu Bello dake Kaduna da misalin karfe 4:00 na yamma.

Related Posts

Leave a Reply

%d bloggers like this: