Hadejia: Za’a kaddamar da filin wasan kwallon doki da tsere a Hadejia (Polo club and race course).

0 283

HADEJIA POLO CLUB:

Za’a kaddamar da filin wasan kwallon doki da tsere a Hadejia (Polo club and race course).

Jigawa tana gab da shiga jihohin da ke wasan polo a kasar nan kasancewar shirye-shiryen fara aiki a hukumance akan batun na sunyi nisa.

Babban kulob din Polo na Hadejia a cikin jigawar da ake fata zai zama kulob na polo na farko a jihar tun kirkiro ta. Kafin wannan lokacin, babbar hanyar da take aiki a jihar da aka kirkiro daga jihar Kano, ita ce Nakudu Polo Farm da Sanata Sabo Mohammed ya habbasa.

Leave a Reply

%d bloggers like this: