Browsing Category
Tsaro
An kashe mutane da dama a harin da ‘yan bindiga suka kai jihar Yobe
Wasu da ake tsammanin mayaƙan Boko Haram ne sun kai hari ƙauyen Mafa a ƙaramar Hukumar Tarmuwa da ke jihar Yobe a arewacin Najeriya, tare da kashe mutanen da har yanzu ba a san yawansu!-->…
Read More...
Read More...
Nan ba da dadewa ba sojoji za su shawo kan kalubalen tsaro a Najeriya – Taoreed Lagbaja
Babban Hafsan Sojin kasa Laftanar Janar Taoreed Lagbaja, ya tabbatar wa ‘yan Najeriya cewa nan ba da dadewa ba sojoji za su shawo kan kalubalen tsaro da ke addabar kasar nan.
!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Akalla sojoji 24 ne suka mutu a harin da ake zargin ƴan bindiga ne suka kai a Jamhuriyar Nijar
Sojojin da suka mutu a harin da ake zargin ƴan bindiga ne suka kai a kan jami'an tsaro a yankin Yammacin Tillaberi na Jamhuriyar Nijar a ranar 27 ga Agusta sun haura zuwa 24, kamar!-->…
Read More...
Read More...
An kaddamar da wata sabuwar kungiyar tsaron gari a garin Kwalam dake jihar jigawa
Alummar garin Kwalam dake karamar Hukumar Taura sun kaddamar da wata sabuwar kungiyar tsaron gari mai suna Kwalam concerned association domin dakile barazanar tsaro da munanan dabi’u!-->…
Read More...
Read More...
Rundunar Sojojin Saman Najeriya ta yi nasarar kashe ƴan ta’adda masu yawan gaske
Rundunar Sojojin Sama ta Najeriya wato (NAF) ta ƙaddamar da hare-haren sama da suka yi nasara kan maɓoyar ƴan ta’adda a jihohin Kaduna da Zamfara, inda ta kashe ƴan ta’adda masu yawan!-->…
Read More...
Read More...
Sojoji sun lalata haramtattun matatun man fetur 27 a yankin Neja Delta
Dakarun sojin Najeriya sun lalata haramtattun matatun man fetur 27 a yankin Niger Delter da ke kudancin ƙasar, yayin da suka daƙile satar danyan man da ake yi a wannan yankin.
!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Ƙungiyar Kwadago ta nemi Gwamnati ta hukunta jami’an tsaron da suka mamaye ofishinsu
Ƙungiyar Kwadago ta (TUC) ta yi kira ga Gwamnatin Tarayya da ta ɗauki mataki kan waɗanda suka bayar da umarni da kuma waɗanda suka aiwatar da mamayar da aka kai wa Shalƙwatar Kungiyar!-->…
Read More...
Read More...
An kama wasu sabbin mutane 13 bisa zargin wawashe dukiyar jama’a a yayin zanga-zanga
Rundunar ‘yan sandan jihar Jigawa ta sanar da kama wasu sabbin mutane 13 da ake zargi da hannu wajen wawashe dukiyar jama’a a yayin zanga-zangar.
Daga cikin kayayyakin da aka kwato!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
An kama sojan da ya kashe wani matashi mai zanga-zangar yunwa a garin Zariya
Rundunar soji ta kama sojan da ya kashe wani matashi mai zanga-zangar yunwa a garin Zariyan Jihar Kaduna.
Mai magana da yawun rundunar, Manjo Janar Onyema Nwachukwu, ya ce sojan ya!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Tsohon sakataren jam’iyyar PDP na kasa ya sauya sheka zuwa jam’iyyar APC
Tsohon sakataren jam’iyyar PDP na kasa, Alhaji Abubakar Mustapha, ya sauya sheka zuwa jam’iyyar APC mai mulki a jihar Kaduna.
Ya bayyana ficewarsa daga jam’iyyar ne ta wata wasika!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...