Browsing Category
Tsaro
Gwamnatin Amurka na Ci Gaba da Nemawa Kiristoci Kariya A Nijeriya
Amurka ta jaddada buƙatar ganin gwamnatin Najeriya ta bai wa Kiristocin ƙasar cikakkiyar kariya sakamakon hare-haren da Kiristocin ke fuskanta.
Allison Hooker babban jami’in!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gomnan Jahar Kaduna, Malam Uba Sani, Yace Ba Zai Huta Ba Sai An Ceto Mutanen Kurmin Wali
Gwamnan Jihar Kaduna, Malam Uba Sani, ya ce gwamnatinsa ba za ta yi kasa a gwiwa ba wajen ceto mutanen da aka sace a ƙauyen Kurmin Wali na ƙaramar hukumar Kajuru.
Ya bayyana cewa!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Malami ya musanta zargin gano makamai a gidajen da ake dangantawa da shi
Tsohon Ministan Shari’a kuma Babban Lauyan Tarayya, Abubakar Malami (SAN), ya musanta rahotannin da ke ikirarin cewa an gano makamai a wasu gidaje da ake zargin nasa ne.
A wata!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Sojoji Sun Ce Bello Turji Na Cikin Firgici Yayin Da Hare-Hare Ke Tsananta A Arewa maso Yamma
Rundunar sojin Najeriya ta ce jagoran ’yan bindiga Bello Turji na cikin firgici da rudani sakamakon tsauraran hare-haren soji a yankin Arewa maso Yamma.
Kwamandan rundunar hadin!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Wani da Ake Zargi A Harin Bam Na Majalisar Dinkin Duniya da Aka Kai A Abuja, Ya Bayyana Yadda Ya…
Wani daga cikin wadanda ake tuhuma a shari’ar harin bam na Majalisar Dinkin Duniya da aka kai a Abuja, ya bayyana yadda ya shiga kungiyar Boko Haram a gaban kotu.
Mohammed Bashir!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Jagoran addinin Iran Ya Yi wa Amurka Hannunka Mai-sanda
Jagoran addinin Islama na Iran, Ayatollah Ali Khamenei, ya gargadi Amurka cewa ba za a samu sassauci daga Tehran ba kan shirinta na makamin mai linzami muddin Amurka na goce wa!-->…
Read More...
Read More...
Amurka Za Ta Sanya Takunkumi Kan Gwamnonin Arewa 12, Alkalai Da Sarakunan Gargajiya Saboda Zargin…
Gwamnatin Amurka ta fara shirin sanya takunkumi kan gwamnoni, alkalai da sarakunan gargajiya 12 daga yankin Arewa saboda zargin goyon bayan wariyar addini da kuma kisan Kiristoci a!-->…
Read More...
Read More...
Kwamitin Bincike Na Majalisar Ɗinkin Duniya Yace ƙasar Isra’ila Ta Aikata Kisan Kiyashi Akan…
Kwamitin bincike na Majalisar Ɗinkin Duniya ya ce ƙasar Isra'ila ta aikata kisan kiyashi a kan Palasɗinawa a Gaza.
Sabon rahoton ya ce an samu isassun hujjojin da ke nuna cewa, an!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Honarabul Abdussamad Dasuki ya nuna damuwa kan yadda ‘yan ta’adda ke ci-gaba da kisan al’umma a…
Dan majalisar Tarayya da ke wakiltar mazaɓar Kebbe/Tambuwal a majalisar wakilai, Honarabul Abdussamad Dasuki ya nuna damuwa kan yadda ‘yan ta’adda ke ci-gaba da kisan al’umma ba!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin Katsina Za Ta Tallafawa Ƴan Bindigar da Suka Tuba
Gwamnatin Jihar Katsina ta ce ta ɗauki matakin tallafawa ƴanbindigar da suka tuba ne domin ganin ta kawar da rashin ilimi da rashin aikinyi a tsakaninsu.
Hakan a cewarta na daga!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...