Browsing Category
Tsaro
Sojin Najeriya na samun gagarumin ci gaba wajen yaki da satar man fetur a yankin Neja Delta
Babban hafsan sojin kasa Laftanar Janar Olufemi Oluyede ya bayyana cewa rundunar sojin na samun gagarumin ci gaba wajen yaki da satar mai da fasa bututun mai a yankin Neja Delta.
!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin Tarayya ta wanke mutane 888 daga zargin ta’addanci
Gwamnatin Tarayya ta bayyana wanke mutane 888 da ake zargi da aikata ayyukan ta’addanci, bayan rashin isassun hujjoji da ke tabbatar da laifin da ake zarginsu da shi, duk da tsawon!-->…
Read More...
Read More...
An kama wasu da ake zargi da fashi da makami, da sauran miyagun ayyuka a jihar Jigawa
Rundunar ‘yan sandan jihar Jigawa ta sanar da kama wasu mutane da ake zargi da aikata laifuka daban-daban da suka hada da zamba, aikata laifuka ta yanar gizo, fashi da makami, da!-->…
Read More...
Read More...
Hisba ta kai samame wasu gidajen sayar da barasa uku a jihar Jigawa
Rundunar Hisba ta jihar Jigawa ta kai samame wasu gidajen sayar da barasa uku a garin Kazaure.
Hakan na kunshe ne a wata sanarwa da rundunar ta bawa manema labarai
Sanarwar ta ce!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Aƙalla mutane uku ne suka rasu a wani sabon rikicin manoma da makiyaya a Jihar Nasarawa
Aƙalla mutane uku ne suka rasu a wani sabon rikicin manoma da makiyaya a yankin Dogon Duste da ke tsakanin ƙananan hukumomin Nasarawa da Toto a Jihar Nasarawa.
Kwamishinan ’yan!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Za’a dauki matakin kafa ‘yan sandan jihohi a Najeriya
Gwamnatin tarayya hadi da gwamnonin jihohi za su dauki matakin kafa ‘yan sandan jihohi a mako mai zuwa.
Gwamnan jihar Bayelsa Duoye Diri ne ya bayyana hakan ga manema labarai a!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Mutum 7 sun mutu yayin zanga-zangar bayan zaɓe a Mozambique
Aƙalla mutum bakwai ne suka mutu yayin da wasu da dama suka jikkata a zanga-zangar da ta ɓarke bayan zaɓen da aka gudanar ranar 13 ga watan Nuwamba a lardin Nampula da ke arewacin!-->…
Read More...
Read More...
Da yiwuwar Amurka ta fitar da hannunta daga yaƙe-yaƙen ƙasashen ƙetare
Yayin da Donald Trump ke ci gaba da naɗe-naɗen muƙamai, kafofin watsa labaran Amurka sun yi hasashen cewa zai ba wa sanatan Florida, Marco Rubio muƙamin sakataren harkokin waje.
!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
‘Yan’uwan yaran da aka tsare kan zargin yin zanga-zanga sun nemi ayi musu adalci.
'Yan'uwan yaran da aka tsare kan zargin yin zanga-zanga a Kano da Kaduna sun koka kan a yi masu adalci.
Iyaye da ƴan uwan yaran sun shaida wa jaridar Daily Trust cewa!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Likitar da aka yi garkuwa da ita a jihar Kaduna ta shaki iskar yanci
Likitar nan da aka yi garkuwa da ita a jihar Kaduna, Dr Ganiyat Popoola ta shaƙi iskar ƴanci bayan shafe kimanin watanni 10 a hannun masu garkuwa da mutane.
Poppola, wadda take aiki!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...