Browsing Category
Tsaro
Tinubu ya yabawa rundunar sojin Najeriya wajen tabbatar da zaman lafiya da tsaro a kasa
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya yabawa rundunar sojin Najeriya a matsayin daya daga cikin masu kishin kasa da sadaukarwa wajen tabbatar da zaman lafiya da tsaro a kasa. Shugaban!-->…
Read More...
Read More...
‘Yan bindiga sun yi garkuwa da alkalin kotu a jihar Kaduna
Wasu ‘yan bindiga sun yi garkuwa da wata alkalin kotun al’adun gargajiya da ke yankin Sabon Tasha a jihar Kaduna, Janet Galadima tare da ‘ya’yanta hudu.
Da yake tabbatar da faruwar!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Hukumar ‘yan sanda na ci gaba da yaki da laifuffukan yanar gizo a kasar nan
A ranar Talata, Sufeto-Janar na ‘yan sandan, Kayode Egbetokun, ya ba da umarnin fadada ayyukan rundunar ‘yan sandan, a cibiyar yaki da laifuffukan yanar gizo (NPF-NCCC), zuwa ofisoshin!-->…
Read More...
Read More...
Kwastam sun kama manyan kwantenoni guda 9 makare da makamai da alburusai da muggan kwayoyi
Hukumar hana fasa kwauri ta kasa wato kwastam ta sanar da kama manyan kwantenoni guda 9 makare da makamai da alburusai da muggan kwayoyi da kuma kayan gwanjo da aka ɗauko su daga kasar!-->…
Read More...
Read More...
Yawan mutanen da suka mutu a garin Gwoza ya ƙaru zuwa 32 – Kashim Shettima
Mataimakin shugaban kasa, Sen Kassim Shettima ya ce yawan mutanen da suka mutu sakamakon hare-haren ƙunar baƙin wake da aka kai garin Gwoza a jihar Borno ya ƙaru zuwa 32.Shekttima ya!-->…
Read More...
Read More...
Rundunar soji ta musanta rahoton dake cewa tana ɗaukar masu ikirarin jihadi aiki
Rundunar Sojin Nijeriya ta ƙaryata wani rahoto da ake yaɗawa a shafukan intanet wanda ke cewa tana ɗaukar masu ikirarin jihadi aiki a ƙasar.
Sanarwar da rundunar sojin ta fitar a!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Za’a iya shafe shekaru masu yawa ba’a magance kalubalen tsaro ba a Arewa maso yamma…
Mai alfarma Sarkin Musulmi, Muhammadu Saad Abubakar III, ya ce za a iya kwashe sama da shekaru masu yawa kafin yankin Arewa maso Yamma ya iya magance kalubalen tsaro da kakkabe da ‘yan!-->…
Read More...
Read More...
UNICEF tana hada hannu da wasu hukumomi domin ceto rayukan dubban yara marasa gata da kuma kyautata…
Asusun kula da kananan yara na Majalisar Dinkin Duniya UNICEF na ci gaba da hada hannu da wasu hukumomi domin ceto rayukan dubban yara marasa gata, da kuma kyautata rayuwar su.
Daya!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Rundunar ’yan sandan Kano ta haramta wa ’yan banga da mafarauta gudanar da ayyukan samar da tsaro
Rundunar ’yan sandan Kano ta haramta wa ’yan banga da mafarauta gudanar da ayyukan samar da tsaro a jihar.
Kakakin rundunar, Abdullahi Haruna Kiyawa ya sanar a ranar Alhamis cewa ba!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Matasa sun kashe wani mutum bisa zargin yin kalamai na ɓatanci ga Annabi Muhammadu (SAW) a Ningi…
Gungun wasu matasa ya kashe wani mutum mai suna Yunusa bisa zargin yin kalamai na ɓatanci ga Annabi Muhammadu (SAW), a ƙaramin ofishin ƴansanda na Nasaru da ke ƙaramar hukumar Ningi a!-->…
Read More...
Read More...