Browsing Category
Tsaro
An kama ɗan ta’addan da ake zargi da kitsa harin da aka kai a ƙauyen Mararaban Azagawa da ke…
A wani gagarumin samame da suka kai, dakarun rundunar 6 sun kama ɗan ta'addan da ake zargi da kitsa harin da aka kai a ƙauyen Mararaban Azagawa da ke ƙaramar hukumar Bali a jihar!-->…
Read More...
Read More...
Sufeto janar na ‘yansandan Najeriya ya yi tir da kisan jami’n rundunar da aka yi a jihar…
Sufeto janar na 'yansandan Najeriya ya yi tir da kisan jami'n rundunar da aka yi a jihar Ribas sakamakon rikicin siyasar da ke cigaba da ruruwa tsakanin Gwamna Siminalayi Fubara da!-->…
Read More...
Read More...
Maiduguri babban birnin jihar Borno na daga cikin wurare mafiya tsaro a Najeriya
Hafsan Hafsoshin Najeriya, Janar Christopher Musa, ya ce Maiduguri babban birnin jihar Borno na daga cikin wurare mafiya tsaro a Najeriya a halin yanzu duk da rikicin Boko Haram da!-->…
Read More...
Read More...
Kasar Canada ta ayyana rundunar sojin Iran cikin jerin ƙungiyoyin ƴan ta’adda
Kanada ta zama ƙasa ta baya-bayan nan ta yammacin duniya, da ta sanya sunan rundunar sojin Iran cikin jerin ƙungiyoyin ƴan ta'adda.
Dama ƴan siyasa a ƙasar ta nahiyar Amurka ta!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Matasa na shiga ayyukan rashin tsaro ne saboda matsin rayuwa da ake fama da shi a ƙasar nan
Rundunar sojin Najeriya ta ce ana samun ƙaruwar matasan kasar da ke shiga ayyukan rashin tsaro, sanadiyyar matsin rayuwa da ake fama da shi a ƙasar.
Daraktan watsa labarai na!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Kasar Amurka na kokarin hana rikici tsakanin Isra’ila da kungiyar Hizbullah
Amurka na aiki don hana wani babban rikici tsakanin Isra'ila da kungiyar Hizbullah ta Lebanon, bayan da aka kara kai ruwa rana tsakanin abokan gaba a kan iyakar kudancin Lebanon, a!-->…
Read More...
Read More...
Dokar karin haraji a kasar kenya ta jawo zanga-zanga
Yan sanda a Kenya sun yi amfani da hayaƙi mai sa ƙwalla don tarwatsa dandazon masu zanga-zangar allawadai da dokar da za ta bayar da damar ƙarin kuɗaɗen haraji.
An kama mutane!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Dokar tabaci akan intanet a Niger tajawo cece-kuce a kasar
Kungiyar kare haƙƙin ƴan jarida ta jamhuriyar Nijar da ake kira RJDH ta bayyana matuƙar damuwarta kan yadda gwamnatin soja ta yi wa dokokin ƙasar da suka shafi aikata laifuka ta!-->…
Read More...
Read More...
Najeriya na aiki tukuru domin kawar da ayyukan ta’addanci – Bola Tinubu
A jiya Juma’a ne shugaban kasa Bola Tinubu ya karbi bakuncin daraktan hukumar binciken manyan laifuka ta kasar Amurka (FBI), Christopher Asher Wray, inda ya tabbatar masa da cewa!-->…
Read More...
Read More...
Rundunar ‘yan sandan Najeriya a jihar Kano ta haramta gudanar da bukukuwan hawan sallah da aka…
Rundunar 'yan sandan Najeriya a jihar Kano ta haramta gudanar da bukukuwan hawan sallah da aka saba yi na al'ada a faɗin jihar.
Cikin wata sanarwa da kakakin rundunar 'yan sandan,!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...