Browsing Category
Tsaro
Amnesty ta bayyana rashin jin daɗinta kan bayar da umarnin kama Hamdiya
Ƙungiyar Amnesty International ta bayyana rashin jin daɗinta kan bayar da umarnin kama Hamdiyya Sidi Sharif da wata kotun Majistare da ke jihar Sokoto ta bayar.
A ranar 10 ga watan!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Za a iya samun ambaliyar ruwa a Jahohi guda tara a Najeriya
Hukumar hasashen yanayi ta Najeriya Nimet ta yi hasashen samun mamakon ruwan sama a wasu yankunan ƙasar.
Nimet ta kuma gargaɗi mazauna wasu yankunan jihohin arewacin ƙasar tara su!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
NDLEA ta kama miyagun ƙwayoyi da kimarsu ta kai fiye da naira biliyan 2.6 a jihar Jigawa
Hukumar Hana Sha da Fataucin Miyagun Kwayoyi ta Kasa (NDLEA) ta kama miyagun ƙwayoyi da kimarsu ta kai fiye da naira biliyan 2.6 a nan jihar Jigawa.
Kwamandan hukumar na jiha,!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
NSCDC ta Jigawa ta kama wasu mutane biyu da ake zargin suna lalata wutar lantarkin kauyen Fagam dake…
Hukumar NSCDC a jihar Jigawa ta kama wasu mutane biyu da ake zargi da lalata layin wutar lantarki a kauyen Fagam da ke Karamar Hukumar Gwaram.
Abubuwan da aka kama sun haɗa da!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Tinubu amince da daukar kuratan yansanda 30,000 a wannan shekarar – Sanata Ahmed Abdulhamid
Shugaban kwamatin lura alamurran yan sanda na majalissar dattawa ta kasa , Sanata Ahmad Abdulhamid yace , hukumar lura da harkokin yan sanda ta kasa ta samu sahalewar daukar kuratan!-->…
Read More...
Read More...
IGP ya ba da umarnin bincike kan bidiyon ƙorafin wani tsohon ɗansanda kan fansho
Babban Sufetan ‘Yan Sandan Najeriya, Kayode Adeolu Egbetokun, ya yi umarni a gudanar da cikakken bincike kan zarge-zargen da wani tsohon hafsan ƴansanda ya yi cikin wani bidiyo da ke!-->…
Read More...
Read More...
Hukumar NDLEA ta jaddada kudirin ta na yaki da masu amfani da kuma sayar da miyagun kwayoyi a jihar…
Hukumar hana sha da ta’ammali da miyagun kwayoyi ta jihar Jigawa ta jaddada kudirin ta na yaki da masu amfani da kuma sayar da miyagun kwayoyi a jihar nan.
Kwamandan hukumar na!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Rundunar sojin Najeriya ta bayyana zaman makokin kwana uku kan kashe jami’anta
Rundunar Sojin Najeriya ta bayyana fara zaman makoki na kwanaki uku domin girmama sojoji 17 da suka rasa rayukansu a yayin wani harin da aka kai musu a Kwana Dutse, ƙaramar hukumar da!-->…
Read More...
Read More...
Rundunar sojin Najeriya ta tabbatar da kashe jami’anta a Neja
Rundunar Sojin Najeriya ta tabbatar da mutuwar wasu daga cikin jami’anta sakamakon hare-haren da wasu ƴan bindiga suka kai kan sansanonin soji da ke jahohin Neja da Kaduna.
Rundunar!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Ƴan sanda sun kama mutum 26 da ake zargi da hannu a kashe-kashen Benue
Sufeto Janar na ‘ƴan sanda, Kayode Egbetokun, ya bayyana cewa an kama mutum 26 da ake zargi da hannu a kisan gillar da aka yi a al’ummar Yelwata da ke ƙaramar hukumar Guma a Jihar!-->…
Read More...
Read More...