Browsing Category
Tsaro
Ƴansanda sun kuɓutar da mutum 73 da aka yi garkuwa da su a Katsina
Rundunar ƴansandan jihar Katsina ta ce ta ceto mutum 73 da aka yi garkuwa da su.
Ta kuma ce ta kama mutum 75 waɗanda ake zargi da aikata laifuka daban-daban a faɗin jihar.
Wata!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Bayanai sun nuna cewa mutane 1,296 aka kashe a watan Mayu a sassan ƙasar nan
Wasu sabbin alƙalumma kan matsalar tsaro sun nuna cewa mutane 1,296 aka kashe a watan Mayu a sassan ƙasar nan.
Rahoton na kamfanin Beacon Consulting da ke nazarin tsaro a shiyyar!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Rundunar ‘Yan Sanda ta kama wani matashi a jihar Bauchi bisa zargin satar bayanan mutane ta…
Rundunar 'Ƴan Sandan Jihar Bauchi ta kama wani matashi mai suna Umar Yau, wanda aka fi sani da “Snake,” bisa zargin damfara ta yanar gizo da satar bayanan wasu mutane.
An kama Ya'u,!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Rundunar ‘Yan sanda a Jigawa ta kama mutane 14 tare da kwato haramtattun kudade a wani samame…
Rundunar 'yan sandan jihar Jigawa ta ce ta samu nasara bayan wani samame da jami'an tsaro suka kai a kauyen Digawa da ke karamar hukumar Birnin Kudu, inda aka kama mutane 14 da wasu!-->…
Read More...
Read More...
An ware Naira tiriliyan 6.11 ga harkar tsaro a kasafin shekarar 2025 – Abbas Tajudeen
Shugaban majalisar wakilai, Abbas Tajudeen, ya ce majalisar ta yi karba tare da yin muhawara kan kudurori 2,263 tun bayan kafuwar majalisar ta goma cikin shekaru biyu.
Ya bayyana!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Jirgin saman Indiya ya yi hatsari ɗauke da fasinja 200
Wani jirgin sama mallakin kamfanin sufuri na Air Indiya ya yi hatsari inda ya faɗa kan wata unguwa da ke birnin Ahmedabad a yammacin ƙasar Indiya.
Ana da yaƙinin cewa akwai aƙalla!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Hukumar NSCDC da TCN sun hada karfi da karfe domin dalike ayyukan zagon kasa ga kayyayakin wutar…
Hukumar NSCDC da Kamfanin Rarraba Wutar Lantarki na kasa wato TCN sun kulla sabuwar kawance domin kare kayayyakin wutar lantarki daga masu yi wa gwamnati zagon ƙasa.
A wani jawabi!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Hukumar NSCDC ta tsaurara tsaro kan zanga-zanga a jihohi 36 don tabbatar da bin doka da oda
A wani mataki na dakile yiwuwar rikice-rikicen zanga-zanga yayin ranar Dimokiraɗiyya, Hukumar NSCDC ta ƙara tsaurara tsaro a jihohi 36 don kare muhimman kayayyakin gwamnati da tabbatar!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin Tarayya ta yi gargaɗi ga ‘yan ƙasa akan masu damfara da ke yaɗa labaran bogi na daukar…
Gwamnatin Tarayya ta yi gargaɗi ga ‘yan ƙasa da su guji fadawa tarkon masu damfara da ke yaɗa labaran bogi kan daukar aiki a ma’aikatu karkashin Ma’aikatar Harkokin Cikin Gida.
Wata!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Rundunar Sojin Najeriya ta horar da sojoji 604 a jihar Kaduna
Rundunar Sojin Najeriya ta kammala atisaye na musamman na horar da sojoji 604 karkashin shirin “Exercise Restore Hope” a Cibiyar Horar da Sojoji da ke Kachia a jihar Kaduna.
Horon!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...