Browsing Category
Tsaro
Hukumar NEMA ta karbi yan Najeriya 111 da aka dawo da su daga jamhuriyar Nijar
Hukumar bada agajin gaggawa ta Nijeriya NEMA ta karbi yan kasar 111 da aka dawo da su daga janhuriyar Nijar.
Kamar yadda hukumar ta wallafa a shafin ta na X, matakin ya kasance!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Rundunar ‘Yan sandan Najeriya sun kashe Ƴanbindiga guda 6 a jihar Jigawa
Rundunar ‘yan sandan Najeriya ta ce jami’anta sun kashe wasu ‘yan bindiga shida a hare-haren da suka kai a Abuja da Jigawa, inda suka kuma ceto wata mata mai shekaru 80 da aka yi!-->…
Read More...
Read More...
Hukumar EFCC ta gurfanar da wasu jami’an banki kan zargin damfarar kudi kimanin naira biliyan 8.568
Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa ta EFCC ta gurfanar da wasu jami’an banki guda uku tare da wasu mutane hudu a gaban kotun tarayya da ke Legas kan zargin hada baki da damfara da ya!-->…
Read More...
Read More...
Ƴan sanda a jihar Katsina sun kama wata matar aure da ake zargi da kashe kishiyarta
Ƴan sanda a jihar Katsina sun kama wata matar aure da ake zargi da kashe kishiyarta.
Lamarin ya faru ne a bayan wata makarantar firamare ta Dadi da ke unguwar Sabon Gari, a ƙaramar!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
SEMA ta bayyana shirinta na sayen karin kayan agaji domin taimakawa jama’a a lokacin damina –…
Hukumar Ba da Agajin Gaggawa ta Jihar Jigawa (SEMA) ta bayyana shirinta na sayen karin kayan agaji domin taimakawa jama’a a lokacin damina, kamar yadda sabon Sakataren hukumar, Alhaji!-->…
Read More...
Read More...
Rashin cika ƙa’ida ne ya sa aka kori masu neman aikin ɗansanda – Gwamnatin Katsina
Gwamnatin Jihar Katsina ta ce rashin cika ƙa'ida ne ya sa aka kori ƴan asalin jihar da suka je neman aikin ɗansanda.
A kwanan nan dai aka samu labarin korar wasu matasa ƴan asalin!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
An zargi sojojin Mali da aikata kisan gilla kan wasu mazauna kauye akalla 20.
A ranar 12 ga wanan watan sojojin Mali su ka kama mutanen su 27 a yayin wani samame da suka kai a Diafarabe kusa da Tenenkou na Jihar Mopti.
Tun daga wancen lokacin danginsu!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Tinubu ya amince da kafa sabuwar rundunar masu tsaron dazuka domin dakile matsalar rashin tsaro
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya amince da kafa sabuwar rundunar masu tsaron dazuka domin dakile matsalar rashin tsaro da ke ƙara kamari a sassa daban-daban na ƙasar. Wannan mataki!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnan Jihar Bauchi, Bala Mohammed, ya kaddamar da Kwamitin hana rikicin Manoma da Makiyaya.
Gwamnan Jihar Bauchi, Bala Mohammed, ya kaddamar da Kwamitin hana rikicin Manoma da Makiyaya domin magance rikice-rikicen da ke faruwa a tsakanin wadannan kungiyoyi guda biyu.
Bala!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Ministan tsaron Nijeriya, Abubakar Badaru, ya sauya matsayarsa ta da cewa ba ya goyon baya gan taron…
Minista Badaru ya ce wannan taro da majalisar ke kokarin shiryawa zai zo ne a lokacin da ake bukatarsa. Badaru ya sha alwashin halartar wannan taro na kwanaki biyu da kuma tabbatar da!-->…
Read More...
Read More...