Browsing Category
Tsaro
Lauyoyi Sun Mamaye Majalisar Tarayya, Suna So a Kwace Ikon Majalisun Jihohin Arewa 2
Lauyoyi sama da 1000 sun yi dandazo a harabar majalisar tarayya, suna neman a kwace ikon majalisun dokokin Benue da Zamfara Sun nuna damuwarsu kan yadda aka dakatar da 'yan majalisa 23!-->…
Read More...
Read More...
Nijar ta soke yarjejeniyar tattara bayanan sirri tsakaninta da Rasha da Turkiyya
Gwamnatin sojin Nijar ta soke yarjejeniyar tattara bayanan sirri tsakaninta da ƙasashen Rasha da Turkiyya.
Gwamnatin sojin ta ce ta yi hakan ne saboda rashin gamsuwa da irin!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Ƴan sanda 11 za su amsa tuhuma a kotu kanya bisa zargin da ake musu a kan kisan jaririya a Kenya
Ana sa ran ’yan sanda 11 a Kenya za su bayyana a kotu a yau domin amsa tuhuma kan kisan jaririya Pendo mai watanni shida, a lokacin tashin hankalin da ya biyo bayan zaɓen 2017.
Ana!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin sojin Nijar ta hana sojoji yin ritaya
A jamhuriyar Nijar, gwamnatin mulkin sojan ƙasar ta ce ta ɗauki matakin hana jami’an tsaro yin ritaya a wannan shekara ta 2025 ko da kuwa shekarunsu sun kai na ajiye aikin.
Wannan!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnonin Zamfara da Benue sun ƙalubalanci gayyatar kwamitin majalisar wakilai
Gwamnonin jihohin Zamfara da Benue, Dauda Lawal da Hyacinth Alia, sun ƙi amincewa da gayyatar da Kwamitin Karɓar Ƙorafe-ƙorafe na Majalisar Wakilai ta Tarayya ya aike musu, inda suka!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin tarayya ta bukaci a chanja tsarin Gidajen Gyaran Hali a Najeriya
Gwamnatin tarayya ta bukaci sabon babban kwamandan Hukumar Gidajen Gyaran Hali ta Najeriya, Sylvester Nwakuche, da ya jagoranci sauyi daga tsarin hukunta fursunoni zuwa tsarin gyara da!-->…
Read More...
Read More...
‘Yan sanda sun kama shanu 25 da ake zargin an sace su a Jihar Sakkwato
Ofishin ‘yan sanda reshen Gada a Jihar Sakkwato ta kama shanu 25 da ake zargin an sace su daga bata gari.An same su ne a cikin dajin da ke iyaka da Karamar Hukumar Sabon Birni a jihar!-->…
Read More...
Read More...
Abubuwan da gwamnonin arewa maso gabashin Najeriya suka cimma a taronsu
Ƙungiyar gwamnonin arewa maso gabashin Najeriya ta kammala taronta na 11 da ta gudanar a Damaturu, babban birnin jihar Yobe.
A ranar Alhamis ɗin nan ne gwamnonin suka gudanar da!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
India za ta hukunta masu hannu wajen kai hari a yankin Kashmir
Ministan harkokin wajen India ya ce za a hukunta waɗanda suke da hannu a shiryawa da kai mummunann harin da aka kai yankin Kashmir.
Sanarwar Subrahmanyam Jaishankar na zuwa ne,!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Hukumar NDLEA ta yi nasarar kama kwayoyin da kudinsu ya haura naira biliyan 2.6 a Jihar Jigawa
Hukumar Hana Sha da Fataucin Miyagun Kwayoyi ta Ƙasa (NDLEA) ta kama miyagun kwayoyi da kudinsu ya haura naira biliyan 2.6 a Jihar Jigawa.
Shugaban hukumar a jihar, Musa Maina, ne!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...