Browsing Category
Tsaro
Tinubu ya tsawaita wa’adin shugabancin shugabar hukumar shigi da fici ta kasa, Kemi Nandap
Shugaban kasa Bola Tinubu ya tsawaita wa'adin shugabancin shugabar hukumar shigi da fici ta kasaa, Kemi Nandap.
Nandap ta fara aiki ne a hukumar a ranar 9 ga Oktoban 1989.
Tinubu!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnati ta ware fili mai girman hekta 35 domin gina cibiyar horon harbi ta zamani a jihar Jigawa
Gwamnatin Jihar Jigawa ta ware fili mai girman hekta 35 domin gina cibiyar horon harbi ta zamani a Tsohon Kafi da ke Karamar Hukumar Birnin Kudu.
Kakakin rundunar ‘yan sandan jihar!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Fursunoni 12 sun tsere daga gidan yari a jihar Kogi
Aƙalla fursunoni 12 ne suka tsere baya sun fasa wani gidan yarin gwanmatin Najeriya da ke garin Kotonkarfe a jihar Kogi.
Kwamishinan watsa labarai na jihar, Kingsley Fanwo ya!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Majalisar Wakilan Najeriya ta fara binciken zargin USAID da taimaka wa ‘yan ta’adda a kasar
Majalisar Wakilan ta fara binciken kudaden da wasu kungiyoyin agaji ke sarrafawa bayan da wani dan majalisar dokoki na Amurka, Scott Perry, ya zargi hukumar USAID da taimaka wa ‘yan!-->…
Read More...
Read More...
Majalisar Dattawan Najeriya ta gayyaci manyan hafsoshin tsaron ƙasar
Majalisar Dattawan Najeriya ta sake buƙatar manyan hafsoshin tsaron ƙasar su bayyana a gabanta a mako mai zuwa, kan ƙaruwar matsalar tsaron ƙasar.
Shugaban Majalisar, Sanata!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Ministan tsaron Najeriya ya bude wani taron shugabannin tsaro na kungiyar ECOWAS karo na 43
Ministan tsaro Muhammad Badaru Abubakar ya bude wani taron shugabannin tsaro na kungiyar ECOWAS karo na 43 a Abuja, domin karfafa kawancen tsaro wajen tinkarar matsalolin ta’addanci,!-->…
Read More...
Read More...
EFCC ta samu nasarar da ba ta taɓa samu ba a shekarar 2024
Hukumar EFCC ta ce a shekarar 2024 ta samu nasarar da ba ta taɓa samu ba tun da lokacin da aka ƙirƙire ta.
Ta ce a shekarar ta ƙwato kuɗaɗe da suka haɗa da naira biliyan 364.6 da!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
NDLEA ta cafke wani dillalin kayayyakin gyaran mota bisa yunkurin safarar hodar iblis
Jami’an hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa NDLEA sun cafke wani dillalin kayayyakin gyaran mota da ke zaune a Legas, Levi Ubodoeze, bisa yunkurin safarar hodar!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin jihar Jigawa ta kaddamar da hakumar kare makarantu da cibiyoyin gwamnati
A wani yunkuri na tabbatar da tsaro a makarantun jihar Jigawa, gwamnatin Umar Namadi ta kaddamar da hakumar kare makarantu da cibiyoyin gwamnati.
Sawaba radio ta bayar da rahotan!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Sama da fursunoni 53,000 ne ke jiran shari’a a gidajen yarin Najeriya
Rahotanni daga Hukumar Gyaran Hali ta Najeriya sun bayyana cewa sama da fursunoni 53,000 ne ke jiran shari’a a gidajen yari.
Adadin da aka sabunta a ranar 24 ga watan Fabrairu na!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...