Browsing Category
Tsaro
Wasu Manyan ‘Yan bindiga sun mika wuya a jihar Katsina
Daga cikin kwamandojin da suka mika wuya akwai Abu Radda, Maikada, Umar Black da Tukur Dan Najeriya, wadanda kowannensu ke da daruruwan matasa karkashinsu.
Kwamared Hamisu Sai’idu!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Hukumar NDLEA a Nijeriya tayi nasarar kama ƙwayoyin tramadol miliyan biyu a Kano
Hukumar da ke yaƙi da fataucin miyagun ƙwayoyi a Nijeriya NDLEA ta yi nasarar kama ƙwayoyin tramadol miliyan biyu a Kano.
Hukumar ce ta sanar da haka a wata sanarwa da ta fitar a!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Akalla mutane 28 ne suka rasa rayukansu sanadiyyar hare-haren ‘yan bindiga a jihar Zamfara
Rahotanni na nuna cewa akalla mutane 28, ciki har da ma'aikatan hakar ma'adanai 20, suka rasa rayukansu a hare-haren da 'yan bindiga suka kai cikin kewayen karamar hukumar Maru a ranar!-->…
Read More...
Read More...
Hukumar EFCC na neman jami’an CBEX ruwa a-jallo
Hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa a Najeriya EFCC, ta ayyana neman wasu jami'an CBEX waɗanda take zargi da hannu a damfarar ƴan Najeriya miliyoyin kuɗaɗe a wani tsarin zuba kuɗi.
!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Wani matashi mai shekaru 25 ya kashe matar kanin sa a jihar Jigawa
Rundunar ‘yan sandan jihar Jigawa ta tabbatar da cafke wani matashi mai shekaru 25 da haihuwa, Buhari Sule, bisa zargin kashe matar ƙaninsa da kuma raunata ‘yar makwabcinsa a ƙauyen!-->…
Read More...
Read More...
Dole ne a fara gwajin kwayoyi ga sabbin yan NYSC – Hukumar NDLEA
Shugaban Hukumar Yaki da Sha da Fataucin Miyagun Kwayoyi (NDLEA), Birgediya Janar Buba Marwa mai ritaya, ya sake jaddada cewa dole ne a fara gwajin miyagun kwayoyi ga sabbin 'yan yi wa!-->…
Read More...
Read More...
An kama wata mata mai shekaru 40 bisa zarginta dayin lalata da yaro dan shekara 12
Rundunar ‘yan sanda ta Jihar Bauchi ta kama wata mata mai shekaru 40, Fatimah Ibrahim, bisa zarginta dayin lalata da yaro mai shekaru 12 a Tashar Jama’are, da ke!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Taimako mu ke bukata ba dokar ta-baci ba — Gwamna Alia
A yayin da kashe-kashen mutane ke ci gaba da karuwa a jihar Benue, Gwamnan jihar, Reverend Father Hyacinth Alia, ya bayyana cewa abinda mutanen Benue ke bukata shine cikakken goyon!-->…
Read More...
Read More...
Mutum 9 sun rasa rayukansu a Jihar Katsina
Mutum tara ciki har da jami'in 'yan sanda daya ne suka rasa rayukansu a Jihar Katsina, bayan da jami'an tsaro suka mayar da martani kan harin da wasu 'yan fashi da makami suka kai a!-->…
Read More...
Read More...
‘Yansanda na tarwatsa masu zanga-zangar Take it Back a Najeriya
Wasu matasa a ƙarƙashin ƙungiyar Take It Back Movement sun fara gudanar da zanga-zanga a wasu a jihohin Najeriya da babban birnin tarayya Abuja.
Cikin jihohin da ake gudanar da!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...