Browsing Category
Tsaro
Sojin Najeriya sun farmaki wani sansanin ‘yan bindiga a jihar Taraba
Rundunar Sojin Najeriya ta ce dakarunta sun kai farmaki wani sansanin ‘yan bindiga a yankin Angwan Bala da ke Karamar Hukumar Karim Lamido a jihar Taraba.
A yayin farmakin, an kashe!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
An kashe sojin Najeriya 6 a jihar Borno
Rundunar tsaron Najeriya ta tabbatar da harin da mayaƙan Boko Haram suka kai kan sojojinta a jihar Borno.
A wata sanarwa da kakakin hedkwatar tsaro ta Najeriya, Manjo Janar Edward!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Wadda ta zuba guba a abincin bikinta ta amsa laifinta
Yarinyar nan mai shekara 14 da ƴansanda suka tuhuma da kashe abokin mijinta bayan zuba musu guba a abinci a jihar Jigawa ta amsa laifinta a gaban alƙali
Al'amarin dai ya faru ne a!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
An kama mutum 751 kan zargin zamba ta intanet cikin shekarar 2024 a Najeriya
Rundunar 'yansandan Najeriya ta sanar da cewa ta kama mutum 751 da take zargi da aikata laifukan zamba ta intanet a 2024.
Kafar talabijin ta Channels ta ruwaito kakakin!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Sojin Najeriya sun kashe ƙasurgumin ɗanbindiga, Sani Rusu a jihar Zamfara
Dakarun haɗin gwiwa na Operation Fansar Yamma da ke yaƙi da ƴan fashin daji a yankin arewa maso yammacin Najeriya sun tabbatar da cewa sun hallaka wani ƙasurgumin ɗan fashin daji mai!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin Jigawa ta ware Naira miliyan 413 domin dakile matsalar tsaro a jihar
Gwamnatin jihar Jigawa ta ce an ware zunzurutun kudi har naira miliyan 413 domin siyan babura 50 da motoci hudu a ci gaba da kokarinta na dakile matsalar rashin tsaro a jihar.
A!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Nuhu Ribadu ya yabawa jami’an tsaro bisa kokarin da suke yi na dakile barazanar tsaro
Mai bai wa shugaban kasa shawara kan harkokin tsaro, Nuhu Ribadu, ya yabawa rundunar sojojin, hukumar DSS, jami’an ‘yansandan da sauran jami’an tsaro bisa kokarin da suke yi na dakile!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin Najeriya ta cika sharuɗɗan taso ƙeyar Simon Ekpa daga Finland
Babban hafsan tsaro na Najeiya Janar Christopher Musa ya ce gwamnatin tarayya ta cika akasarin sharaɗin neman taso ƙeyar Simon Ekpa daga ƙasar Finland.
Jami'an tsaron Finland sun!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Kotu ta umarci a gabatar da shugaban ƙungiyar Miyetti Allah Kautal Kore, Bello Bodejo, a gabanta
Wata babbar kotu a Abuja, ta umarci Antoni Janar na Tarayya (AGF) kuma Ministan Shari’a tare da Hukumar Tsaro ta Farin Kaya (DSS), su gabatar da shugaban ƙungiyar Miyetti Allah Kautal!-->…
Read More...
Read More...
Sojin Najeriya na samun gagarumin ci gaba wajen yaki da satar man fetur a yankin Neja Delta
Babban hafsan sojin kasa Laftanar Janar Olufemi Oluyede ya bayyana cewa rundunar sojin na samun gagarumin ci gaba wajen yaki da satar mai da fasa bututun mai a yankin Neja Delta.
!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...