Browsing Category
Tsaro
Human Right ta gargadi ‘Yan sanda da su guji saka karfi wajen fatattakar masu zanga-zangar…
Ƙungiyoyin kare haƙƙin ɗan adam irin su Human Rights Writers Association of Nigeria (HURIWA) sun gargaɗi ‘yan sanda da su guji amfani da karfi wajen fatattakar masu zanga-zangar!-->…
Read More...
Read More...
Gwamna Namadi ya bayyana shirye-shirye na gaggawa don hana ambaliya kafin kakar damina ta bana
Gwamna Umar Namadi ya bayyana shirye-shirye na gaggawa don hana ambaliya kafin kakar damina ta 2025, musamman a karamar hukumar Guri da aka fi samu ambaliya.
A wani taron da ya!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Idan ba a yashe Alo Dam ba za mu iya fuskantar matsala a Borno – Umara Zulum
Gwamnatin jihar Borno ta yi kira ga gwamnatin shugaba Tinubu ta hanzarta daukar mataki kan ɗan kwangilar da ta baiwa aikin yashe dam din Alou da ya haifar da ambaliya a bara.
Ta ce!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Rundunar ’Yan Sanda ta dauka tsauraran matakan tsaro domin zaman lafiya lokacin bukukuwan Sallah a…
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Legas ta sanar da daukar tsauraran matakan tsaro domin tabbatar da zaman lafiya a lokacin bukukuwan Sallah, ciki har da tura jami’an musamman zuwa wuraren!-->…
Read More...
Read More...
Hukumar NEMA ta fara yakin wayar da kai da shirin tunkarar ambaliya a yankin Doka dake Jihar Kano
Hukumar Ba da Agajin Gaggawa ta Ƙasa, NEMA, ta fara yakin wayar da kai da shirin tunkarar ambaliya a yankin Doka, Karamar Hukumar Tofa ta Jihar Kano domin rage illar ambaliya yayin!-->…
Read More...
Read More...
Hukumar Kiyaye Hadurra ta kaddamar da aikin sa-ido na musamman domin Sallar Layya a jihar Kano
Hukumar Kiyaye Hadurra ta Ƙasa reshen Jihar Kano ta kaddamar da aikin sa-ido na musamman domin Sallar Layya daga ranar Alhamis 5 ga Yuni zuwa Laraba 11 ga Yuni, 2025, da nufin rage!-->…
Read More...
Read More...
‘Yan sandan jihar Neja sun kama tsohon soja da aka kora daga aiki bisa zargin yin damfara da sunan…
Rundunar ‘yan sandan jihar Neja ta kama wani tsohon soja da aka kora daga aiki, Michael Musa, bisa zargin sa dayin damfara da sunan soja a kan masu sana’ar POS.
Kakakin ‘yan sandan!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
An cafke wasu Maniyyata a filin jirgin samada suka hadiye kwayoyin cocaine guda 90 a Kano
Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta NDLEA ta cafke wasu maniyyata guda biyu a filin jirgin sama na Mallam Aminu Kano a Kano, bayan da aka gano sun hadiye kwayoyin cocaine!-->…
Read More...
Read More...
Rundunar ‘Yan Sanda ta bayyana kashe wani Shugaban manyan barayi a jihar Rivers
A Jihar Rivers kuma, rundunar ‘yan sanda ta bayyana kashe wani da ake zargi da zama shugaba kuma manyan barayin mutane da ke addabar yankin, David Kamalu, wanda aka fi sani da!-->…
Read More...
Read More...
Kotu ta wanke Isa Usman daga zargin hada baki da kuma aikata fashi da makami a Jigawa
Babbar kotun jiha mai lamba 11 dake zamanta a garin Ringim ta sallami wani mai suna Isah Usman mai lakanin Niga tare da wanke shi daga zargin hada baki da kuma aikata fashi da makami.
!-->!-->…
Read More...
Read More...