Browsing Category
Tsaro
EFCC ta kama tsohon babban jami’in kuɗi na NNPCL bisa zargin wawure $7.2Bn
Hukumar EFCC ta kama tsohon babban jami’in kuɗi na kamfanin man fetur na kasa NNPCL, Umar Isa, da tsohon darektan matatar man Warri, Jimoh Olasunkanmi, bisa zargin wawure dala biliyan!-->…
Read More...
Read More...
Za mu ɗauki matakin hana sake faruwar kisan mutane – Gwamnatin Filato
Gwamnatin Jihar Filato ta tabbatar da kudirinta na ganin an dakile sake faruwar kisan gilla bayan kisan matafiya 12 daga Zariya da aka yi a ƙaramar hukumar Mangu.
Wadanda aka kashe!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
An kama Mutane 22 Kan Kisan ‘Yan Ɗaurin Aure A Filato – Uba Sani
Gwamnan jihar Kaduna, Uba Sani, ya tabbatar da kama mutane 22 da ake zargi da hannu a kisan wasu mutane 12 daga Kaduna da suka yi niyyar halartar biki a jihar Filato.
Wadanda aka!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Jihohi 11 a Najeriya za su bullo da tsarin da zai magance rikicin makiyaya da manoma
Jihohi goma sha ɗaya a Najeriya na shirye-shiryen fara kiwon dabbobi ta hanyar wuraren kiwo (ranching) domin magance rikicin makiyaya da manoma da ya jima yana haddasa asarar!-->…
Read More...
Read More...
An kashe wasu mutane 12 a hanyarsu ta zuwa ɗaurin auren ɗan’uwansu
Aƙalla ƴan ɗaurin aure 12 ne aka kashe a ƙaramar hukumar Mangu ta jihar Filato a hanyarsu ta zuwa ɗaurin auren ɗan'uwansu, sannan kuma an jikkata wasu mutum 11 a lamarin wanda aka yi a!-->…
Read More...
Read More...
NEMA ta tarbi ƴan Najeriya 147 da aka dawo da su daga Nijar
Hukumar bayar da agajin gaggawa ta Najeriya (NEMA), reshen jihar Kano ta ce ta karɓi ƴan Najeriya 147 da aka dawo da su daga Agadez da ke Jamhuriyar Nijar.
Cikin wata sanarwa da!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Najeriya za ta kwashe mutanenta daga Isra’ila da Iran
Gwamnatin Najeriya ta ce tana kammala shirye-shiryen gaggawa domin kwashe ƴan ƙasarta da suka maƙale a ƙasashen Isra’ila da Iran, bayan tsanantar rikici tsakanin ƙasashen biyu.
A!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin Benue ta sanar da hutu a yau Laraba 18 ga Yuni domin maraba da ziyarar shugaba Tinubu
Ana cigaba da shirin karɓar Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu a Jihar Benue, inda gwamnati ta sanar da hutun a yau Laraba, 18 ga Yuni, domin maraba da ziyarar shugaban.
A yammacin!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Shugaba Bola Tinubu zai gana da manyan shugabanin jihar Benue a Yau Laraba
Shugaba Bola Tinubu zai gana da manyan masu ruwa da tsaki a jihar yau Laraba domin jin korafinsu kai tsaye, da nufin kawo karshen rikicin dake asarar rayuka da dukiyoyin al-umma a!-->…
Read More...
Read More...
Bai kamata a yi shiru kan kashe-kashen Benue ba – Atiku
Tsohon Mataimakin Shugaban Kasa, Atiku Abubakar, ya yi kira ga Gwamnatin Tarayya da sauran shugabannin siyasa da su dauki matakin gaggawa don magance tashe-tashen hankula da zubar da!-->…
Read More...
Read More...