Browsing Category
Tsaro
Yan Sanda A Jihar Gombe Sun Samu Nasarar kama Wata Mata da Ake Zargi da Safarar Miyagun ƙwayoyi
Rundunar ’yan sanda ta Jihar Gombe ta samu nasarori a yaƙi da masu aikata laifuka, inda ta kama wata mata da ake zargi da safarar miyagun ƙwayoyi.
Jami’in hulɗa da jama’a na!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Alkalin Kotun Majistare A Hajar Kano Ya Ayyana Wani Direba Matsayin Wanda Ake Nema Bayan Ya Tsere…
Alkalin Kotun Majistare da ke gudanar da shari’ar masu karya dokokin hanya a birnin Kano ya ayyana wani direba mai suna Bashir Fagge a matsayin wanda ake nema, bayan ya tsere daga!-->…
Read More...
Read More...
IOM Ta ƙaddamar da shirin farfaɗo da al’umma a Katsina da Zamfara domin magance rikice-rikice
A wani cigaban kuma, Hukumar kula da ‘yan gudun hijira ta majalisar dinkin duniya, IOM, ta ce fiye da mutane miliyan 1.3 ne rikice-rikicen tsaro suka raba da muhallansu a yankin Arewa!-->…
Read More...
Read More...
Gwamna Uba Sani Ya Bayyana Cewa Talauci da Rashin Aikin Yi Ne Tushen Matsalar Tsaro A Arewa
Gwamnan Jihar Kaduna, Malam Uba Sani, ya bayyana cewa talauci, rashin aikin yi, karancin makarantu, asibitoci da harkokin kasuwanci a yankunan karkara a matsayin tushen aikata laifuka,!-->…
Read More...
Read More...
Shettima Ya Bayyana Alhini Kan Harin Bama, Ya Jaddada Goyon Bayan Gwamnati Ga Ƙoƙarin Kawo Ƙarshen…
Mataimakin Shugaban Kasa, Kashim Shettima, ya bayyana matuƙar alhini ga gwamnatin jihar Borno da mutanen Darajamal kan harin ‘yan bindigar da ya yi sanadiyyar rayukan mutane da dama a!-->…
Read More...
Read More...
‘Yan sanda sun kwato ababen fashewa 8 da alburusai 8,000 a jihar Rivers
Rundunar ‘yan sandan jihar Rivers ta bayyana cewa ta kwato ababen fashewa guda takwas (8) da kuma alburusai sama da 8,000, tare da kama mutum 33 da ake zargi da aikata laifuka!-->…
Read More...
Read More...
Shugaban Kasar Senegal, Bassirou Diomaye Faye, Zai Ziyarci Kasar Faransa a Yau
Shugaban kasar Senegal, Bassirou Diomaye Faye, zai ziyarci kasar Faransa a yau domin ganawa da takwaransa Emmanuel Macron a birnin Paris, lamarin da masana ke ganin na iya zama sabon!-->…
Read More...
Read More...
(NRC) Ta Bayyana Cewa An Fara Bincike Kan Hatsarin Jirgin ƙasa Daga Abuja Zuwa Kaduna
Hukumar jiragen ƙasa ta kasa (NRC) ta bayyana cewa an fara bincike kan hatsarin da jirgin ƙasa daga Abuja zuwa Kaduna ya yi a garin Asham dake jihar Kaduna.
Hukumar ta ce binciken!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
ECOWAS Za Ta Kaddamar da Rundunar Sojoji 260,000 Don Yaki da Ta’addanci a Afirka
Shugaban kungiyar ECOWAS, Omar Alieu Touray, ya bayyana shirin da kungiyar ke yi na kaddamar da rundunar soji mai jami’ai dubu 260,000 domin yaki da ta’addanci a yankin Afirka.
!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
NDLEA Ta Tabbatar da Kama Wani ƙasurgumin Mai Safarar Miyagun ƙwayoyi da Masu Taimaka Masa Su 5
Hukumar hana sha da fataucin miyagun ƙwayoyi a ta kasa NDLEA ta tabbatar da kame wani ƙasurgumin mai safarar miyagun ƙwayoyi da masu taimaka masa su 5 waɗanda ake zargi da hannu!-->…
Read More...
Read More...