Browsing Category
Lafiya
Hukumar Lafiya ta Duniya ta bukaci gwamnatocin jihohin Najeriya su kara kudin allurar rigakafi
Hukumar Lafiya ta Duniya (WHO) ta bukaci gwamnatocin jihohin Najeriya su kara kudin da suke sanya wa a bangaren rigakafi domin karfafa samun allurar rigakafi a tsakanin al’umma,!-->…
Read More...
Read More...
Gwannatin jahar jigwa ta fara aikin rigakafin dabbobi a karamar hukumar Malam Madori
Karamar hukumar Malam Madori ta fara aiwatar da aikin rigakafin dabbobi na bana, bisa bin umarnin da gwamnatin jihar ta bayar domin kare lafiyar dabbobi a fadin jiha.
Shugaban!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Cibiyoyin kula da lafiyar kafafu da hannaye a Najeriya ta bude sabon ofishi a Kano
Cibiyar IfeanHealth Orthopedic, ɗaya daga cikin manyan cibiyoyin kula da lafiyar kafafu da hannaye a Najeriya, ta bude sabon ofishi a Kano a makon da ya gabata a Unguwar Hausawa, kan!-->…
Read More...
Read More...
Hukumar Alhazai ta Jihar Jigawa ta fara aikin yi wa mahajjatan allurar rigakafi a fadin jihar
Hukumar Jin Dadin Alhazai ta Jihar Jigawa ta fara aikin yi wa mahajjatan bana allurar rigakafi a fadin jihar.
Wannan mataki na cikin shirye-shiryen aikin Hajjin 2025 domin tabbatar!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
An ƙaddamar da shirin rigakafin cutar Polio a yankin tafkin Chadi
Ƙasashen Najeriya da Kamaru da Afirka ta tsakiya (CAR) da kuma Chadi da Nijar sun ƙaddamar da wani shirin rigakafin cutar Polio a yankin tafkin Chadi.
Shirin na sa ran yi wa yara!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Shugaban karamar hakumar Hadejia ya nuna damuwar sa ga masu aikin tsaftar muhalli
Shugaban karamar hakumar Hadejia Alhaji Ahmad Abba Ari ya bayyana damuwar sa ga masu aikin tsaftar muhalli a garin Hadejia bisa rashin gudanar da ayyukansu yadda ya kamata.
Shugaban!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Za’a kashe Naira biliyan 4.8 wajen yaƙi da yaɗuwar cutar HIV a Najeriya
Gwamnatin Tarayya ta amince da kashe naira biliyan 4.8 wajen yaƙi da yaɗuwar cutar HIV a ƙasar nan.
Wannan na daga cikin matsayar da aka cimma a taron majalisar zartarwa ta tarayya,!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Najeriya ta tsananta tsaro kan iyakokinta saboda cutar Ebola
Hukumar daƙile yaɗuwar cututtuka a Najeriya NCDC ta tsananta tsaro da sanya ido kan iyakokin shiga ƙasar kamar filayen jiragen sama, domin guje wa shigar cutar Ebola cikin ƙasar.
A!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Najeriya ta fara gwajin cutar HMPV kan fasinjojin da ke shiga ƙasar
Gwamnatin Najeriya ta ƙara ƙaimi wajen sa ido a manyan filayen jiragen ƙasar domin hana yaɗuwar cutar HMPV da ta ɓulla a ƙasar China a ƙasar.
Daily Trust ta ruwaito cewa!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Za’a yiwa mutane 1,000 tiyatar Yanar Idanu kyauta a Jihar Jigawa
Maaikatar lafiya ta jihar Jigawa ta amince da yiwa mutane dubu daya aikin tiyatar Yanar Idanu kyauta da gidauniyar Darrul Imara Charity foundation da hadin gwiwar gidauniyar Hilal!-->…
Read More...
Read More...