Browsing Category
Lafiya
Wani mutum ya nutse a kogin Hadejia
Wani mutum mai suna Sulaiman Potiskum mai shekaru 55 ya nutse a ruwa, bayan ya yi iyo a wani kogi da ke karamar hukumar Hadejia a jihar Jigawa.
Kakakin hukumar tsaron farin kaya ta!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
An samu karuwar masu dauke da cutar Mpox zuwa 48 a Najeriya – NCDC
Cibiyar dakile yaduwar Cututtuka ta kasa (NCDC) ta ce an samu karuwar masu dauke da cutar Mpox zuwa 48 a fadin kananan hukumomi 35 a cikin jihohi 19 da babban birnin tarayya (FCT).
!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Mutum 7 sun kamu da cutar Lassa fever a Najeriya – NCDC
A wani rahoton baya-bayan nan da ta fitar na Cibiyar kula da cututtuka masu yaduwa (NCDC) tace mutum 7 ne suka kamu da cutar Lassa fever a jihohi 3 na aksar nan.
A cewar rahoton!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin jihar Jigawa tace zata raba gidajen sauro da suka kai miliyan 3 da dubu 200
Gwamnatin jihar Jigawa tace zata raba gidajen sauro da suka kai miliyan 3 da dubu 200 nan da makonni 2 a wani yunkuri na magance matsalar cutar maleriya a tsakanin jama’a.
!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnonin Arewa sun ɗaura ɗamarar yaƙi da matsalar rashin abinci mai gina jiki a yankin
Gwamnonin Arewa sun ɗaura ɗamarar haɗin gwiwa da Gwamnatin Tarayya da sauran masu ruwa da tsaki domin yaƙi da matsalar rashin abinci mai gina jiki a yankin. Gwamnonin sun ƙuduri wannan!-->…
Read More...
Read More...
An aike da jami’an sa ido domin kai rahoton duk wata alamar bullar cutar kwalara a Jigawa
Kwamishinan lafiya na jihar Jigawa, Dakta Abdullahi Kainuwa ya ce ma’aikatar ta aike da jami’anta kan sa ido domin kai rahoton duk wata alamar bullar cutar kwalara a jihar. Kwamishinan!-->…
Read More...
Read More...
Cutar Kwalara tayi sanadiyyar mutuwar mutum biyu a jihar Katsina
Gwamnatin jihar Katsina ta tabbatar da mutuwar mutum biyu sakamakon kwalara da ta zama annoba a Najeriya.Hukumomin lafiya na jihar sun ce sun dauki matakan gaggawa na dakile bazuwar!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin Tarayya ta tattara kayan aiki domin dakile yaduwar cutar kwalara a Najeriya
Ministan lafiya da walwalan jama'a, Farfesa Muhammad Ali Pate, ya yi kira da a dauki matakai daban-daban don dakile barkewar cututtuka kamar Kwalara, zazzabin Typhoid da tarin fuka.
!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin tarayya ta bukaci jama’a da su kauracewa shan ababen sha na gida domin kare kai da…
Karamin Ministan muhalli Iziaq Sala
Yayin da alkaluman masu kamuwa da cutar amai da gudawa ta kwalara ke karuwa a kasa, gwamnatin tarayya ta bukaci yan kasa da su kauracewa shan!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin Tarayya ta bukaci yan Najeriya da su guji shan Kunu da Zobo
Gwamnatin tarayya ta bukaci ‘yan Nijeriya da su guji shan da ake hadawa a gida kamar, Kunu da Zobo
Gwamnatin tarayya ta bukaci ‘yan Nijeriya da su guji shan abin sha da ake hadawa a!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...