Gwamnatin mu ta gaji tarin d’awainiya mai yawa daga gwamnatin da ta gabata

0 421

Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu yace gwamnatin sa ta gaji tarin d’awainiya mai yawa daga gwamnatin da ta gabata, amma ya gaji kadarori daga gwamnatin.

Shugaba Tinubu wanda ya fadi haka ranar Litinin a Birnine Makka na kasar Saudiya, ya bayyana cewa na jeya na fuskantar matsalar karancin wutar lantarki da Ababan more rayuwa.

A cewar wata sanarwa daga kakakin shugaban kasar, Tinubu yace zai dauki matakin magance wadannan matsaloli.

Yayin da yake birnin Makka, shugaba Tinubu zai gana da masu zuba jari na bankin Musulunci domin samar da hanyoyin gina da kasa da inganta rayuwar Yan kasa. Shugaba Tinubu yayi tattaunawa da masu zuba jari domin kawo cigaba ga Najeriya

Leave a Reply

%d bloggers like this: