Browsing Category
Mayan Labarai
KUNGIYAR NUPENG TA DAKATAR DA YAJIN AIKI BAYAN CIMMA MATSAYA DA KAMFANIN DANGOTE
Ƙungiyar ƙwadago ta ma'aikatan dakon man fetur da iskar gas a Najeriya, NUPENG ta dakatar da yajin aikin da ta shirya bayan cimma matsaya da kamfanin Dangote Refinery kan ’yancin!-->…
Read More...
Read More...
Sanata Dino Melaye Ya Ce Ganin Yadda Gwamnatin Tinubu Ke Cin Bashi Nan Gaba Kadan Zata Iya Ciyo…
Tsohon ɗantakarar gwamnn jihar Kogi, Sanata Dino Melaye ya ce ganin yadda gwamnatin tarayya a ƙarƙashin Bola Tinubu ke cin bashi, yana ganin gwamnatin nan gaba za ta iya cin bashi daga!-->…
Read More...
Read More...
Kotun Melbourne Ta Yanke Wa Matar Australia Hukuncin Daurin Rai da Rai Kan Kashe Iyalanta Uku da…
An yanke wa matar nan 'yar kasar Australia da aka samu da laifin kashe iyalanta uku ta hanyar cin abinci mai guba hukuncin daurin rai da rai.
Alkalin da ya yanke hukuncin a!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
An Fara Taron Sauyin Yanayi Na Afirka Akaro Biyu A Jiya Litinin A Birnin Addis Ababa
An fara taron sauyin yanayi na Afirka na biyu a jiya Litinin a birnin Addis Ababa, na kasar Habasha inda ake sa ran shugabannin ƙasashe 45 da kusan wakilai 25,000 za su halarta.
!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Aƙalla Mutane 15 Suka Rasu Sakamakon ɓullar Cutar Ebola A Jamhuriyar Dimokuraɗiyyar Kongo
An samu rahoton mutuwar mutum aƙalla 15 sakamakon ɓullar cutar Ebola a lardin Kasai na Jamhuriyar Dimokuraɗiyyar Kongo, inda aka tabbatar da ƙarin mutum 43 sun kamu da cutar.
Daga!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin Mulkin Sojin Jamhuriyar Nijar Ta Tsaurara Matakan Bada Takardar Izinin Shiga ƙasar
Gwamnatin mulkin sojin jamhuriyar Nijar ta tsaurara matakan bada takardar izinin shiga ƙasar wato biza ga wasu ƙasashen turai a matsayin mayar da martani.
A cikin wata takarda mai!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Najeriya ta bai wa Amurka kwangilar makaman yaki
Shelkwatar tsaron Amurka Pentagon ta ce daga cikin makaman akwai rokoki da bama-bamai da sauran makaman yaki.
Amurka ta amince da sayar wa Najeriya makamai da kudinsu ya kai Dala!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin Tinubu zata hada kai da Saudiya da wasu kasashe domin daukan ‘yan Najeriya aiki
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa tattaunawa ta yi nisa da Saudiyya, Birtaniya, Amurka, Australia, da wasu ƙasashe domin samar da ayyukan yi ga ’yan Najeriya. Ministan Ƙwadago da Samar!-->…
Read More...
Read More...
Najeriya da Indiya za su haɗa kai domin yaƙi da fataucin miyagun ƙwayoyi
Hukumar hana sha da fatauncin miyagun ƙwayoyi ta Najeriya, NDLEA da takwararta ta India, sun amince da ƙara haɗa kai wajen yaƙi da safarar muyigun ƙwayoyi tsakanin ƙasashen biyu.
!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Za’a ci gaba da samar da zaman lafiya, haɗin kai, da walwala a Najeriya – Tinubu
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya jaddada aniyar Najeriya na ci gaba da kasancewa jigo a ƙungiyar tattalin arzikin yammacin Afirka wato ECOWAS, inda ya ce Najeriya za ta ci gaba da!-->…
Read More...
Read More...