Browsing Category
Al’ajabi
Rikicin soyayya ya yi sandiyyar mutuwar wani matashi dan jami’a
An tabbatar da mutuwar dalibin aji biyu a fannin kimiyyar na’ura mai kwakwalwa na jami’ar tarayya ta Dutsin-Ma a jihar Katsina da aka bayyan sunan sa da Abubakar, biyo bayan wani!-->…
Read More...
Read More...
An tsare wani mutum bisa zargin yin lalata da matar makwabcinsa
Kotun Shari’ar Musulunci ta Jihar Kano ta bayar da umarnin tsare wani mutum da ya bukaci a sakaya sunan sa daga unguwar Dorayi da ke karamar Hukumar Gwale ta Jihar bisa zarginsa da yin!-->…
Read More...
Read More...
An ceto wata budurwa mai shekaru 25 da mahaifinta ya kulleta a daki tsawon shekaru biyar
Jami’an tsaron farin kaya na Civil Defence a Jihar Jigawa sun ceto wata budurwa mai shekaru 25 da mahaifinta ya kulleta a daki tsawon shekaru biyar tana shan wahala.
An samu nasarar!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Tsohon dan wasan Jigawa golden star ya rasu yana tsaka da atisaye a filin Kano Pillars
Tsohon dan wasan kungiyar kwallon kafa ta Jigawa golden star Sabo Captain ya rasu.
Lamarin ya faru ne a safiyar jiya 18 ga watan Yuni, 2023 lokacin da Sabo ya fadi ya mutu a lokacin!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Wani direban mota ya murkushe yan uwan juna su hudu lokaci guda har lahira
wani direban motar haya ya murkushe mutum hudu ’yan uwan juna har lahira a Karamar Hukumar Babura anan Jihar Jigawa.
Wani mazaunin garin ya shaida wa Aminiya cewa lamarin ya faru ne!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Kananan yara 652 aka ciwa zarafi cikin watanni 5 a jihar Kaduna
Cibiyar Kula da Yaran Da Aka Ciwa Zarafi wanda take Asibitin Gambo Sawaba ta Jihar Kaduna, ta ce ta samu rahoton korafe-korafen Cin Zarafin Yara yan Kasa da shekara 17 kimanin su 652!-->…
Read More...
Read More...
Akalla mutane 10 ne suka mutu sakamakon hadarin Mota a karamar hukumar Garki ta Jihar Jigawa
Akalla mutane 10 ne suka mutu sakamakon hadarin Mota a karamar hukumar Garki ta nan Jihar Jigawa.
Mutanen 10 sun mutu ne a sanadiyar hadarin motar da ya faru a kyauyen Dadin Duniya!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
‘Yansandan jihar Jigawa sun kama wani mutum da ya cakawa matarsa adda har ta mutu a karamar hukumar…
‘Yansanda a jihar Jigawa sun kama wani mutum dan shekara 35 mai suna Abdulmumini Abdullahi, bisa zargin cakawa matarsa mai shekara 25 adda, lamarin da yayi sanadiyyar mutuwarta a!-->…
Read More...
Read More...
Akalla fasinjoji 12 ne suka rasa rayukansu a babbar hanyar kaduna zuwa Abuja a wani mummunan hadari
Akalla fasinjoji 12 ne suka rasa rayukansu a jiya litinin a babbar hanyar kaduna zuwa Abuja, bayan motar da suke ciki tayi mummunan hadari.
Yayinda mutane 6 suka jikkata,!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
An kama wani dan acaba mai shekaru 35 bisa yunkurin sace wasu dalibai 2 a jihar Katsina.
A wani Labarin kuma, Rundunar Hukumar Tsaro ta Civil Defence ta kama wani Dan Achaba mai shekaru 35 bisa yunkurin sace wasu Dalibai 2 a jihar Katsina.
An kama Mutumin mai suna!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...