Browsing Category
Al’ajabi
Kaddara: Gobara Tayi Barna A Kafin Hausa A Jigawa
Gobara
ta kune wani dakin kwanan dalibai a makarantar sakandiren kimiyya dake kafin
Hausa a jihar Jigawa. Jami’in hulda da jama’a na rundunar tsaro da civil
defence SC - Adamu Shehu ne!-->…
Read More...
Read More...
Hotunan Matashin da ya Ƙuduri Aniyar Zuwa Duk Ƙasashen Duniya, Ya Iso Nijeria
Wani Matashi ɗan ƙasar Australian mai shekaru 27 ya ƙuduri aniyar ziyarar duk ƙasashen dake Duniya. Babban burinsa shi ne ya kasance Matashi mai mafi ƙarancin shekaru ɗan asalin ƙasar!-->…
Read More...
Read More...
Wani Mutum Yayi Ƙarar Matarsa Saboda Tana Haifa Masa Ƴaƴa Munana
Wani mutum Mai suna Sin Jian feng ya yi karar matarsa saboda Haifa masa munanan ’ya’ya, “Na auri matata saboda soyayya, amma lokacin da ta fara haihuwar ’ya ta farko sai muka fara!-->…
Read More...
Read More...
Wata Mata Ta Kashe Mijinta Har Lahira Akan Cajar Waya A Katsina
Wata matar aure yar shekara 17 mai suna Rabi Rabiu, ta kashe mijinta har lahira mai suna Shamsu Salisu a ranar Larabar da ta gabata a jihar Katsina, a lokacin da suke jayayya da juna!-->…
Read More...
Read More...
Mai Dokar Bacci: Dansanda Da Wani Sun Shiga Hannu Bayan Aikata Laifi
Hukumar da ke
hana sha da fataucin miyagun kwayoyi NDLEA, reshen jihar Yobe, tace ta kama
jam’in dan sanda da kuma wani mai safarar miyagun kwayoyi wadanda aka boye
sunan su, bisa kama!-->…
Read More...
Read More...
Abubuwa 10 Da Aka Gano Kan Nijeriya
Ayayin da aka Kammala gudanar da al’amuran bikin tunawa da cikar Najeriya shekaru hamsin da tara (59) da samun ‘yanci kai, Sawaba FM tayi waiwaye domin nazarin wasu jerin mu’himman!-->…
Read More...
Read More...
Sunayen Ƴan Najeriya 80 Dake Fuskantar Tuhuma A Ƙasar Amurka, Abin Mamaki Babu Ɗan Arewa Ko Guda
A jiya Alhamis ne sashin binciken manyan laifuka (FBI) na yan sandan kasar Amurka ya sanar da cewa akwai ƴan Najeriya har 80 da suke fuskantar tuhumar aikata manyan laifuka a ƙasar.
!-->!-->…
Read More...
Read More...
Kotu Ta Soke Zaɓen Sanata Dino Melaye
Wata kotun sauraron kararkin zaɓe da ke zaune a birnin Lokoja a jihar Kogi ta soke zaɓen sanatan Kogi ta Yamma Dino Melaye.
A lokacin da ya ke yankin hukuncin alƙalin kotun ya!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Ya Salam: Ambaliyar Ruwa Ta Hallaka Mai Ciki Da Wasu Mutane 9 A Jigawa
Mamakon ruwan sama da aka tafka a wasu sassa na jihar Jigawa ya yi sanadiyyar mutuwar mutane 10 a kananan hukumomi 3 na jihar.
Cikin wadanda suka rasa rayukan nasu hadar da wata!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Abin Boye ya Fito Fili: Ainihin Dalilin Da Ya Sanya Gwamnati Ta Saki El-Zakzaky
Rashin Mafita – A daidai lokacin da yan shi’ar suka matsa kaimi da yin zanga-zanga, wanda har takan zamo sanadiyyar asarar dukiya da rayuka, sai ga wata fitinar daban ta bullo daga…
Read More...
Read More...