Browsing Category
Al’ajabi
Ruwan sama yayi sanadiyyar mutuwar mutum hudu da batan mutum biyu a jihar Yobe
Mutane biyar sun mutu yayin da wasu biyu suka bace sakamakon ruwan sama da aka yi a garin Potiskum na jihar Yobe.
Yankunan da abin ya shafa a cewar wani mazaunin yankin, Adamu!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Rundunar ‘yan sanda ta tabbatar da mutuwar mutane 14 a wani hadarin mota a karamar hukumar Ringim
Rundunar ‘yan sandan jihar Jigawa ta tabbatar da mutuwar mutane 14 a wani hadarin mota a karamar hukumar Ringim.
Jami’in hulda da jama’a na rundunar ‘yan sandan jihar Jigawa, ASP!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
An kama kimanin mutane 13 bisa zargin su da kisan fiye da mutum 20 a jihar Filato
Rundunar Yan Sanda ta kama Kimanin mutane 13 bisa zargin su da kisan da akayi cikin karshen Makon da ya gabata.
Kakakin Rundunar Yan Sanda ta Kasa Frank Mba, shine ya tabbatar da!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Civil Defense ta gargadi iyaye da suke sanya ido akan wadanda ‘ya’yansu ke mu’amala da su
Hukumar tsaron fararen hula, Civil Defense ta gargadi iyaye da a ko da yaushe suke sanya ido akan wadanda ‘ya’yansu ke mu’amala da su, musamman manya.
Kwamandan hukumar na jihar!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Akalla jarirai 10 ne ake binnewa a kullum a babbar makabartar Gombe
Akalla kimanin jarirai 10 ne ake binnewa a kullum a babbar makabartar Gombe, wacca ke da nisan kilomita 3 daga babban birnin na Gombe.
Ma,aikatan dake kula da wannan makabartar ne!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Hukumar Hisbah ta damke wasu mutane biyar ‘yan luwadi a Kano
Hukumar ta Hisbah ta jihar Kano ta kama wasu mutane biyar da ake zargi da luwaɗi a unguwar Sheka Barde a karamar hukumar Kumbotso ta cikin gari.
Kamar yadda majiyar mu ta ruwaito,!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Wani yaro dan shekara 17 ya mutu sanadiyyar fadawa Kogi a Kano
Hukumar Kashe Gobara ta Jihar Kano, ta tabbatar da mutuwar wani Yaro dan shekara 17 mai suna Muhammad Muktar Tijjani, bayan ya fada cikin wani Kogi mai suna Semegu a yankin Sobon titi!-->…
Read More...
Read More...
An yankewa matashi hukuncin daurin rai-da-rai saboda yi wa yarinya ’yar shekara 12 fyade
Babbar Kotun Jihar Jigawa dake nan Hadejia ta yanke wa wani mai suna Jibril Idi hukuncin daurin rai-da-rai saboda yi wa yarinya ’yar shekara 12 fyade da yi mata ciki.
Alkalin da ya!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
‘Yan gida daya sunci tuwo mai guba sun mutu su tara
Kamar yadda muka sami rahoto, mutane 9 yan gida daya a kauyen Jangeme da ke Gusau a jihar Zamfara sun mutu, bayan cin tuwo mai guda.
Wani dan uwa ga iyalan Abdullahi Bello ya shaida!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
NDLEA ta damke wasu mutane 363 da take zargi da safarar miyagun kwayoyi a Jigawa
Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa reshen jihar Jigawa NDLEA ta damke wasu mutane 363 da take zargi da safarar miyagun kwayoyi da dillancinta a jihar daga watan Yunin!-->…
Read More...
Read More...