Babu wani dan siyasa mai kwari da zai iya takara da Tinubu a zaben 2027 – Tanko Yakasai

0 140

Guda daga cikin wadanda suka kafa kungiyar ACF, Tanko Yakasai ya ce dukkanin alamu sun nuna Bola Tinubu zai koma ofis idan ya yi takara Ya bayyana cewa zuwa yanzu, babu wasu yan siyasa da ke da kwari ko farin jinin Tinubu a tsakanin yan siyasa da za su iya takara a 2027 Yakasai ya ce matsalolin cikin gida a jam’iyyun adawa na kara sauƙaƙa wa Tinubu hanyar sake nasara a zaɓen da ke kara tunkarowa.

– Alhaji Tanko Yakasai, ɗaya daga cikin wadanda suka kafa ACF, ya ce shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ne ke da mafi rinjaye da kuma damar nasara a zaɓen shugaban ƙasa a 2027.

Leave a Reply