Publisher Publisher - Fitilar Rayuwa!

  • Gida
  • Labarai
  • Siyasa
  • Ilimi
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Al’ajabi
  • Nishadi
  • Tsaro
  • Addini
Sawaba Radio 104.9 FM
  • Home
  • Yusuf Muhammad Naguri
  • Page 2

Author

Yusuf Muhammad Naguri 93 posts 0 comments

Labarai

Atiku Abubakar zai iya bawa Peter Obi matsayin mataimakisa a takarar shugaban kasa 2027

Yusuf Muhammad Naguri May 19, 2025 0
Akwai alamun cewa tsohon Mataimakin Shugaban Kasa, Atiku Abubakar, na iya bai wa dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar Labour party a zaben 2023, Peter Obi, damar tsayawa tare da shi…
Read More...
Labarai

Real Madrid ta tabbatar da Siyan dan wasa Huijsen daga Bournemouth kan kuɗi fam miliyan 50

Yusuf Muhammad Naguri May 17, 2025 0
Real Madrid ta sanar da sayen ɗan wasan baya na ƙungiyar Bournemouth Dea Huijsen kan kuɗi fam miliyan 50. Ɗan wasan mai shekara 20 ya saka hannu kan kwantiragin shekara biyar, inda…
Read More...
Al'adu

Hukumar tace fina-finai ta haramta bikin ‘ƙauyawa’ a jihar Kano

Yusuf Muhammad Naguri May 17, 2025 0
Hukumar tace fina-finai a jihar Kano ta sanar da haramta bukukuwan Kauyawa da ake yi a faɗin jihar, a wani mataki na ƙarfafa kyawawan ɗabi'u tsakanin al'umma da kuma bin doka. …
Read More...
Labarai

Gwamnatin jihar Sokoto ta sake nanata kudirinta na dakile sayar da giya da sauran kayan maye a…

Yusuf Muhammad Naguri May 17, 2025 0
Gwamnatin jihar Sokoto ta sake nanata kudirinta na dakile sha da sayar da giya da sauran kayan maye a fadin jihar, domin tabbatar da tsaftar zamantakewa da kare al’adun addini. …
Read More...
Al'ajabi

Wani dan sanda ya mutu a yayin wani yunkurin kai farmaki kan offishin Firaministan Libiya

Yusuf Muhammad Naguri May 17, 2025 0
Wani jami’in dan Sanda ya mutum a Libiya jiya juma’a  a yayin wani yunkuri na  kai  farmaki kan offishin Firaminista a Tripolie fadar gwamnatin kasar Gwamantin hadaka Libiya, ta ce,…
Read More...
Addini

An zargi sojojin Mali da aikata kisan gilla kan wasu mazauna kauye akalla 20.

Yusuf Muhammad Naguri May 17, 2025 0
A ranar 12 ga wanan watan sojojin Mali su ka kama mutanen su 27 a yayin wani samame da suka kai a Diafarabe kusa da Tenenkou na Jihar Mopti. Tun daga wancen lokacin danginsu…
Read More...
Labarai

Shirin kaddamar da dokar tilasta yin zabe a Najeriya

Yusuf Muhammad Naguri May 16, 2025 0
Majalisar wakilan Najeriya na shirin samar da dokar dsa za ta mayar da jefa kuri'a ya zama dole ga dukkanin wadanda suka yi rijista domin shawo kan matsalar raguwar masu yin zabe. …
Read More...
Labarai

Gwamnatin kasar Nijar ta hana fitar da dabbobin zuwa ƙasashen waje

Yusuf Muhammad Naguri May 16, 2025 0
Masu shirin gudanar da ibadar layya musamman a Najeriya sun fara bayyana fargabarsu kan tashin farashin dabbobin layya, sakamakon matakin da gwamnatin Nijar ta ɗauka na hana fitar da…
Read More...
Labarai

Majalisar Dinkin Duniya ta yi kira ga Mali ta gaggauta soke dokar rusa jam’iyyun siyasa

Yusuf Muhammad Naguri May 16, 2025 0
Babban jami'in kare hakkin bil'adama na Majalisar Dinkin Duniya ya yi kira ga ƙasar Mali a yau Juma'a da ta gaggauta soke dokar da ta rusa jam'iyyun siyasa da kuma "maido da 'yancin…
Read More...
Labarai

Tinubu zai halarci bikin rantsar da sabon fafaroma

Yusuf Muhammad Naguri May 16, 2025 0
Shugaban Najeriya, Bola Tinubu zai halarci bikin rantsar da sabon fafaroma, Leo XIV da za a gudanar a birnin Rome na asar Italiya. Cikin wata sanarwa da fadar shugaban kasar ta…
Read More...
Previous 1 2 3 4 … 10 Next

Latest News

Gwamnatin Sokoto Ta Bai Wa Sojojin Najeriya Gudummuwar…

Guguwar Iska Ta Kashe Mutane Uku, Ta Lalata Gidaje Da…

Sojoji Sun Kashe ‘Yan Ta’adda Takwas, Sun Kwato…

Gwamnan Zamfara: Na Ƙi Biyan Kuɗin Fansa Naira Miliyan 300,…

Prev Next 1 of 1,741
Popular Topics
  • Labarai6308
  • Siyasa857
  • Tsaro817
  • Jigawa500
  • Mayan Labarai483

Most Read

Labarai

Gwamnatin Sokoto Ta Bai Wa Sojojin Najeriya Gudummuwar…

Guguwar Iska Ta Kashe Mutane Uku, Ta…

1 week ago

Sojoji Sun Kashe ‘Yan…

1 week ago

Gwamnan Zamfara: Na Ƙi Biyan Kuɗin Fansa…

1 week ago
Prev Next 1 of 1,741

Recent Posts

Most Read

Kamfanonin kula da jirage sun dakatar da ayyuka ga Max Air…

EU ta ci Temu tarar dala miliyan 232 kan gazawa wajen…

Ana fargabar ƙarin tashin farashin gas na girki a Najeriya

Majalisar Zartarwa ta Jigawa ta amince da manyan ayyukan ci…

Matatar Dangote ta rage farashin fetur zuwa Naira 1,200…

Prev Next 1 of 19

Ilimi

Gwamnatin Jigawa za ta gina tituna masu tsawon kilomita…

Rana za ta kasance a saitin saman Ka’aba a ranar Babbar…

NYSC ta sanya ranar 10 ga Yuni domin fara sansanin 2026…

Rahoto

Gwamnatin Sokoto Ta Bai Wa Sojojin Najeriya Gudummuwar…

Guguwar Iska Ta Kashe Mutane Uku, Ta Lalata Gidaje Da…

Sojoji Sun Kashe ‘Yan Ta’adda Takwas, Sun Kwato…

Kasashen waje

In da Yaƙin Iran Ya Yi Tsawo da An Faɗa Cikin Bala’i…

Gwamnatin Bangladesh ta hana a yi layya da bijimin da ake…

EU ta ci Temu tarar dala miliyan 232 kan gazawa wajen…

Girke-Girke

In da Yaƙin Iran Ya Yi Tsawo da An Faɗa Cikin Bala’i…

Gwamnatin Bangladesh ta hana a yi layya da bijimin da ake…

EU ta ci Temu tarar dala miliyan 232 kan gazawa wajen…

Kotu ta tabbatar Jonathan na da damar sake tsayawa takarar…

  • Home
  • FAQs
  • About
  • Contact us
© 2026 - Sawaba Radio 104.9 FM. All Rights Reserved.
Website Design: Sawaba New Media
Sign in / Join
  • Likes
  • Followers
  • Subscribers
  • Followers

Welcome, Login to your account.

Forget password?
No account? Sign Up
Sign in

Recover your password.

A password will be e-mailed to you.