Publisher Publisher - Fitilar Rayuwa!

  • Gida
  • Labarai
  • Siyasa
  • Ilimi
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Al’ajabi
  • Nishadi
  • Tsaro
  • Addini
Sawaba Radio 104.9 FM
  • Home
  • Hafsat Abubakar
  • Page 4

Author

Hafsat Abubakar 69 posts 0 comments

Labarai

Ana Zargin Amarya ’Yar Shekaru 18 da Jikkata Mijinta A Yobe

Hafsat Abubakar Feb 8, 2026 0
’Yan sanda a Jihar Yobe na bincike kan wani lamari da ake zargin wata matar aure ’yar shekaru 18 ta jikkata mijinta a garin Potiskum. Mai magana da yawun rundunar ’yan sandan jihar,…
Read More...
Labarai

Sojoji Sun Fatattaki ’Yan Bindiga, Sun Kwato Dabbobi 529 A Katsina

Hafsat Abubakar Feb 8, 2026 0
An yi musayar wuta a Jihar Katsina inda dakarun Sojin Najeriya suka fafata da wasu da ake zargin ’yan ta’adda ne a Ƙaramar Hukumar Kafur, samu an kuma samu nasarar kwato dabbobi…
Read More...
Labarai

’Yan Ta’adda Sun Sake Kai Hari  Benue, Sun Kashe Mutane 13 Kwanaki Kaɗan Bayan Harin Baya

Hafsat Abubakar Feb 7, 2026 0
Ana zargin wasu ’yan ta’adda da sake komawa Ƙaramar Hukumar Kwande da ke Jihar Benue, inda suka kashe aƙalla mutane 13 a wani sabon hari da suka kai kasuwar Anwase da ke yankin…
Read More...
Labarai

An Fallasa Jagoran ’Yan Ta’addan da Ke da Hannu A Mummunan Kisan Kiyashin Kwara

Hafsat Abubakar Feb 7, 2026 0
Kisan gillar da ya faru a ranar Talata a ƙauyen Woro, da ke ƙaramar hukumar Kaiama a Jihar Kwara, wanda ya yi sanadin mutuwar akalla mutane 176, ba hatsari ba ne kawai, sai dai wani…
Read More...
Labarai

Matashi A Jahar Kano Ya Rasa Ransa Sanadiyyar Nutse Wa A Ruwa

Hafsat Abubakar Feb 6, 2026 0
Hukumar Kashe Gobara ta Jihar Kano ta ce wani matashi ɗan shekara 18 mai suna Yusif Malam-Gwani ya rasu bayan da ya nutse a wani ruwa da ke unguwar Bachirawa, Kwanar Madugu, a Karamar…
Read More...
Labarai

Amurka Ta Yi Allah-Wadai da Kisan Gillar da Aka Yi Wa Al’umma A Kwara, Ta Kuma Goyi Bayan Tura…

Hafsat Abubakar Feb 6, 2026 0
Amurka ta yi Allah-wadai da kisan gillar da aka yi wa al’umma a Karamar Hukumar Kaiama ta Jihar Kwara, lamarin da ya jawo ce-ce-ku-ce kan adadin mutanen da suka rasa rayukansu tare da…
Read More...
Labarai

Sauran Masu Ibada da Aka Sace A Kaduna Sun Shaki Iskar ’Yanci

Hafsat Abubakar Feb 5, 2026 0
An sako sauran mabiya addini da aka sace a yayin harin da aka kai coci uku a Kurmin Wali dake Karamar Hukumar Kajuru, Jihar Kaduna, a ranar Lahadi. Rahotanni sun ce a kalla mabiya…
Read More...
Labarai

Sojoji Sun Kama Mai Tallafa Wa ISWAP a Borno, Tare da Dawo da ’Yan Gudun Hijira 700 Daga Kamaru

Hafsat Abubakar Feb 5, 2026 0
Dakarun Rundunar Haɗin Gwiwa ta Operation HADIN KAI sun kama wani da ake zargi da samar da tallafawa ‘yan ta’addan ISWAP, tare da taimaka wa ‘yan Najeriya kusan 700 da suka tsere zuwa…
Read More...
Labarai

Gomnatin Tarayya Na Fuskantar Suka Bayan Mutane Fiye da 100 sun Mutu A Hare Haren Kwara da Benue

Hafsat Abubakar Feb 5, 2026 0
Fiye da mutane 100 ake fargabar sun mutu sakamakon wani mummunan hari da aka kai wa al’ummomin Woro da Nuku a Karamar Hukumar Kaiama ta Jihar Kwara, yayin da wasu da dama ma suka rasa…
Read More...
Tsaro

‘Yan Sandan Filin Jirgin SamaN Lagos Sun Kama Wani Matashi Kan Zargin Damfarar N48.5m Ta Kafafen…

Hafsat Abubakar Feb 4, 2026 0
Rundunar ‘yan sandan filin jirgin sama ta Lagos ta ce ta kama wani matashi ɗan shekara 24 da ake zargi da hannu a wata babbar damfara da ta kai kimanin naira miliyan 48 da dubu dari…
Read More...
Previous 1 2 3 4 5 6 7 Next

Latest News

Gwamnatin Sokoto Ta Bai Wa Sojojin Najeriya Gudummuwar…

Guguwar Iska Ta Kashe Mutane Uku, Ta Lalata Gidaje Da…

Sojoji Sun Kashe ‘Yan Ta’adda Takwas, Sun Kwato…

Gwamnan Zamfara: Na Ƙi Biyan Kuɗin Fansa Naira Miliyan 300,…

Prev Next 1 of 1,741
Popular Topics
  • Labarai6308
  • Siyasa857
  • Tsaro817
  • Jigawa500
  • Mayan Labarai483

Most Read

Labarai

Gwamnatin Sokoto Ta Bai Wa Sojojin Najeriya Gudummuwar…

Guguwar Iska Ta Kashe Mutane Uku, Ta…

1 week ago

Sojoji Sun Kashe ‘Yan…

1 week ago

Gwamnan Zamfara: Na Ƙi Biyan Kuɗin Fansa…

1 week ago
Prev Next 1 of 1,741

Recent Posts

Most Read

Kamfanonin kula da jirage sun dakatar da ayyuka ga Max Air…

EU ta ci Temu tarar dala miliyan 232 kan gazawa wajen…

Ana fargabar ƙarin tashin farashin gas na girki a Najeriya

Majalisar Zartarwa ta Jigawa ta amince da manyan ayyukan ci…

Matatar Dangote ta rage farashin fetur zuwa Naira 1,200…

Prev Next 1 of 19

Ilimi

Gwamnatin Jigawa za ta gina tituna masu tsawon kilomita…

Rana za ta kasance a saitin saman Ka’aba a ranar Babbar…

NYSC ta sanya ranar 10 ga Yuni domin fara sansanin 2026…

Rahoto

Gwamnatin Sokoto Ta Bai Wa Sojojin Najeriya Gudummuwar…

Guguwar Iska Ta Kashe Mutane Uku, Ta Lalata Gidaje Da…

Sojoji Sun Kashe ‘Yan Ta’adda Takwas, Sun Kwato…

Kasashen waje

In da Yaƙin Iran Ya Yi Tsawo da An Faɗa Cikin Bala’i…

Gwamnatin Bangladesh ta hana a yi layya da bijimin da ake…

EU ta ci Temu tarar dala miliyan 232 kan gazawa wajen…

Girke-Girke

In da Yaƙin Iran Ya Yi Tsawo da An Faɗa Cikin Bala’i…

Gwamnatin Bangladesh ta hana a yi layya da bijimin da ake…

EU ta ci Temu tarar dala miliyan 232 kan gazawa wajen…

Kotu ta tabbatar Jonathan na da damar sake tsayawa takarar…

  • Home
  • FAQs
  • About
  • Contact us
© 2026 - Sawaba Radio 104.9 FM. All Rights Reserved.
Website Design: Sawaba New Media
Sign in / Join
  • Likes
  • Followers
  • Subscribers
  • Followers

Welcome, Login to your account.

Forget password?
No account? Sign Up
Sign in

Recover your password.

A password will be e-mailed to you.