Browsing Category
Siyasa
Fadar Gwamnatin Tarayya Ta Kwantar da hankalin ‘Yan Nijeriya Kan Faduwar Shugaba Tinubu A…
Fadar Shugaban Ƙasa ta kwantar da hankulan jama’a kan lafiyar Shugaba Bola Tinubu, wanda ke ziyarar aiki a ƙasar Türkiye, bayan da ya yi tuntuɓe a wajen tarbar girmamawa a Ankara.
!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnnan Jihar Borno Baba Gana Zulum Ya Ce Bai San Wanda Zai Gaje Shi Ba A 2027
Gwamnan Jihar Borno, Babagana Zulum, ya bayyana cewa bai san wanda zai gaje shi ba bayan karewar wa’adin mulkinsa a watan Mayun 2027.
Da yake magana a ƙarshen mako a wani muhimmin!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Jam’iyyun Adawa Sun Ce Sauya Shekar Gwamnan Kano zuwa APC Ba Zai Sauya Yanayin Siyasar 2027 Ba
Jam’iyyun PDP, ADC da LP sun soki jam’iyyar APC bayan Gwamnan Jihar Kano, Abba Yusuf, ya sauya sheka daga NNPP zuwa jam’iyyar mai mulki, suna cewa hakan ba zai shafi sakamakon zaben!-->…
Read More...
Read More...
Shugaban Majalisar Dokokin Jihar Kano da ‘Yan Majalissu 22 Sun Yi mubaya’a ga Gwamna…
Shugaban Majalissar Dokokin Jihar Kano, Ismai'l Falgore, mataimakinsa, Muhammad Bello Butu Butu, da wasu 'yan majalissa 22 sun fita daga jam’iyyar New Nigeria People’s Party (NNPP),!-->…
Read More...
Read More...
APC Ta Bayyana Shirinta Na Karɓar Yusuf Abba Na Kano
Shugaban jam’iyyar All Progressives Congress (APC) a Jihar Kano, Abdullahi Abbas, ya ce jam’iyyar a shirye take ta karɓi Gwamna Abba Yusuf idan ya fice daga jam’iyyar New Nigeria!-->…
Read More...
Read More...
Shugabar Karamar Hukumar Kano, Sa’adatu Soja, Ta Yi Murabus
Shugabar Karamar Hukumar Tudun Wada, Hajiya Sa’adatu Salisu Soja Mai Jama’a, ta yi murabus daga jam’iyyar New Nigeria People’s Party (NNPP).
Ta sanar da murabus ɗinta ne ta cikin!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Kwankwaso Ya Gargadi Magoya Bayansa Kan Siyasar Kudi Bayan Ficewar Gwamna Yusuf Daga NNPP
Kimanin sa’o’i kaɗan bayan Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya sanar da ficewarsa daga jam’iyyar New Nigeria People’s Party (NNPP), jagoran jam’iyyar na ƙasa, Sanata Rabiu Musa!-->…
Read More...
Read More...
NLC Ta Goyi Bayan Yajin Aikin Ma’aikatan FCTA Kan Rrashin Biyan Albashi Da Hakkoki
Kungiyar kwadago ta Najeriya, NLC, ta goyi bayan yajin aikin sai baba-ta-gani da ma’aikatan Hukumar Gudanarwar Babban Birnin Tarayya, FCTA, suka tsunduma sakamakon rashin biyan albashi!-->…
Read More...
Read More...
Ina Cikin Kwanciyar Hankali A PDP – Makinde Ya Bayyana Hakan Bayan Ganawarsa da Tinubu
Gwamnan Jihar Oyo, Seyi Makinde, ya yi watsi da jita-jitar da ke cewa zai fice daga Jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP), yana mai cewa har yanzu yana cikin kwanciyar hankali a!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin Jihar Jigawa Ta Dage Dokar Hana Daukar Ma’aikata A Kananan Hukumomin Jihar
Gwamnatin Jihar Jigawa ta bayyana cewa ta ɗage dokar hana ɗaukar ma’aikata domin daƙile matsalar ficewar ƙwararru (brain drain) da ke shafar ƙananan hukumomi 27 na jihar.
Shugaban!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...