Browsing Category
Siyasa
Wike Ya Kai Ƙungiyar Ma’aikatan FCTA Ƙara Kotu Kan Yajin Aiki
Ministan Babban Birnin Tarayya, Nyesom Wike, ya kai ƙungiyoyin ma’aikatan FCTA ƙara kotu kan yajin aikin da suke yi a Abuja.
Ma’aikatan FCTA da FCDA sun tsunduma yajin aiki na!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Apc Ta Ce Ba Za Ta Bawa Wanda Ba Dan Jam’iyyar Ba Mukami
Ga tsarin labaran Sawaba cikin salon rediyo:
Shugaban jam’iyyar APC na ƙasa, Farfesa Nentawe Yilwatda, ya bayyana cewa duk naɗe-naɗen siyasa da za a yi bayan zaɓukan 2027 za su!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Malami ya musanta zargin gano makamai a gidajen da ake dangantawa da shi
Tsohon Ministan Shari’a kuma Babban Lauyan Tarayya, Abubakar Malami (SAN), ya musanta rahotannin da ke ikirarin cewa an gano makamai a wasu gidaje da ake zargin nasa ne.
A wata!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnan Jihar Abia Ya Ce Za a Kashe Naira Biliyan 5 Kan Horar da Ma’aikata a 2026
Gwamnan Jihar Abia, Alex Otti, ya bayyana cewa gwamnatin jihar za ta ware Naira biliyan 5 don horarwa da bunkasa ma’aikata a fannin aikin gwamnati a shekarar 2026. Ya ce gwamnati za ta!-->…
Read More...
Read More...
Amurka Za Ta Sanya Takunkumi Kan Gwamnonin Arewa 12, Alkalai Da Sarakunan Gargajiya Saboda Zargin…
Gwamnatin Amurka ta fara shirin sanya takunkumi kan gwamnoni, alkalai da sarakunan gargajiya 12 daga yankin Arewa saboda zargin goyon bayan wariyar addini da kuma kisan Kiristoci a!-->…
Read More...
Read More...
Al’ummar ƙasar Malawi Na Jefa ƙuri’a a Zaɓen Shugaban ƙasa Dana ƴanmajalisa Bayan…
Al'ummar ƙasar Malawi na jefa ƙuri'a a zaɓen shugaban ƙasa da na ƴanmajalisar dokoki, bayan shekara biyar da ƙasar ta yi tana fuskantar matsalar tattalin arziki.
Shugaba Lazarus!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Honarabul Abdussamad Dasuki ya nuna damuwa kan yadda ‘yan ta’adda ke ci-gaba da kisan al’umma a…
Dan majalisar Tarayya da ke wakiltar mazaɓar Kebbe/Tambuwal a majalisar wakilai, Honarabul Abdussamad Dasuki ya nuna damuwa kan yadda ‘yan ta’adda ke ci-gaba da kisan al’umma ba!-->…
Read More...
Read More...
Kakakin Majalisar Jigawa Ya Tsira Bayan Ayarinsa Sunsamu Mummunan Hatsari a Hanyar Maigatari
Kakakin Majalisar Dokokin Jihar Jigawa Rt. Hon. Haruna Aliyu Dangyatin, ya tsallake rijiya da baya, bayan da ayarinsa suka yi mummunan hatsari a kan hanyar zuwa karamar hukumar!-->…
Read More...
Read More...
Goodluck Jonathan Ya Halarci Taron Tattaunawar Dimokuraɗiyya a Ghana Don Tattauna Makomar Siyasa a…
Tsohon Shugaban Ƙasa, Goodluck Jonathan, ya isa birnin Accra, na Ƙasar Ghana, domin halartar taron Democracy Dialogue na 2024 da Gidauniyarsa ta shirya tare da haɗin gwiwar gwamnatin!-->…
Read More...
Read More...
Fadar Shugaban Ƙasa Ta Mayar Da Martani Kan Atiku Abubakar Ta Ce Najeriya Na Samun Ci Gaba a…
Fadar Shugaban Ƙasa ta soki tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Atiku Abubakar, bisa cewa ’yan Nijeriya na fama da yunwa da kuma tashin hankali.
Atiku ya kwatanta halin da ake ciki a!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...